No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnan Cross River Ayade ya kori Sarki kan halartar taron PDP

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
May 13, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Ayade

Ayade

Gwamnan Jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya cire rawanin Muri Munene na ƙasar Efut kuma babban mai riƙe da sarautar Calabar ta Kudu, Itam Hogan Itam.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

An ce ya saɓa wa sashe na 30, ƙaramin sashe na 3 na dokar gargajiya ta jihar Cross River mai lamba 14 na shekarar 1978 sakamakon halartar taron jam’iyyar PDP na mazaɓar Sanata ta Cross River ta kudu inda a ka ce Sarkin ya goyi bayan ɗan takarar gwamna, Arthur Jarvis Archibong.

Ayade
Ayade

KARANTA WANNAN LABARIN: Yanzu Najeriya na hannun Ƴan bindiga, ku biya buƙatar su, don sako wanda aka sace — Sheikh Gumi

An kuma yi zargin cewa shi ma sarkin ya kada kuri’a a taron tare da sanya hannu kan rijistar halartar taron.

Ana zargin wani tsohon gwamnan jihar Donald Duke ne ya jagoranci taron.

Babban Basaraken Karamar Hukumar Bakassi kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya ta CRS, Etinyin Edet, ya shawarci sarakuna su guji siyasar bangaranci.

Gwamnan ya ba da umarnin karɓe takardar shaidar naɗa sarkin ne a wata wasika da ya aike wa mai martaba Sarkin mai kwanan watan 11 ga Mayu, 2022 mai dauke da sa hannun mai baiwa gwamna shawara na musamman kan harkokin masarautu, Adoga Victor.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: Ayade.Cross Riversarki
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Ƴan Sanda

Ƴan bindiga sun sace Ɗan Jarida a Zamfara

Gwamnatin Jahar Katsina zata miƙa Dajin Kogo domin gina Dandalin Shaƙatawa na Ƙasa

Gwamnatin Jahar Katsina zata miƙa Dajin Kogo domin gina Dandalin Shaƙatawa na Ƙasa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
UEFA Ta Haramtawa Wan-Bissaka Buga Wasanni 2 Na Gasar Zakarun Turai

UEFA Ta Haramtawa Wan-Bissaka Buga Wasanni 2 Na Gasar Zakarun Turai

September 30, 2021
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi fatali da Kudirin Gwamnan El-Rufa’i na kawo Sojojin haya domin magance matsalar tsaro

Kungiyar Dattawan Arewa ta yi fatali da Kudirin Gwamnan El-Rufa’i na kawo Sojojin haya domin magance matsalar tsaro

April 4, 2022

DAGA KAFIN MU GAMA BINKICE, AN NEMI SHANU SAMA DA 31 AN RASA A HANNUN ‘YAN SANDAN JIHAR KADUNA

April 11, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In