• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Friday, December 1, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnan da ya ke faɗa da Buhari, ya gayyace shi Ƙaddamar da mahimman ayyuka a Jihar sa

Gwamna Ortom ya bayyana hakan ne a wani taro da al’ummar Ugondo, mai masaukin baki

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
December 7, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Buhari baya da ra’ayin kawo ƙarshen Ƴan Ta’adda a Najeriya — Inji Ortom
3
SHARES
31
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan da ya ke faɗa da Buhari, ya gayyace shi Ƙaddamar da mahimman ayyuka a Jihar sa

Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wata gayyata mai ban mamaki da ya kaddamar da wasu sabbin gidaje guda biyu da aka gina a gidan gyaran hali na Makurdi da ke jihar.

Gwamna Ortom ya bayyana hakan ne a wani taro da al’ummar Ugondo, mai masaukin baki na ma’aikatan gidan gyaran hali.

KARANTA WANNAN LABARIN: 2023: Ba mu da wani ra’ayi kan wanda zai zama shugaban Najeriya – Birtaniya

Idan dai za a iya tunawa, a baya Gwamna Ortom ya sha sukar gwamnatin shugaba Buhari a karkashin jam’iyyar APC, musamman ma dangane da hare-haren da Fulani makiyaya suka kai a wasu sassan jihar Benue, wanda ya yi sanadin rasa rayuka da lalata dukiyoyi.

Bugu da kari, gayyatar na zuwa ne a daidai lokacin da Ortom ke yaƙi da ‘yan kungiyar ‘Integrity Group’ da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan ci gaba da rike Iyorchia Ayu a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa.

Kungiyar dai tana son Ayu ya yi murabus ne a matsayin wani sharadi na marawa Atiku baya a zaben shugaban kasa da ke tafe a 2023.

An fara aikin gina sabbin cibiyoyin gyaran gidajen yari ne biyo bayan rahotannin da aka samu na fasa gidajen yari a fadin kasar nan, ciki har da na karamar hukumar Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja, da dai sauransu.

Gwamnan ya gargadi al’umma game da yin katsalandan a filin da aka bayar ga ma’aikata da duk wata hukumar tarayya da ke bayar da gudunmawar ci gaban al’ummar Benuwai da kuma tsaron lafiyarsu.

A wani labarin kuma: An Gargaɗi Ƴan Sanda Su Daina Zaluntar Mutane a Kasuwar Alaba

Kungiyar Marubuta Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, HURIWA, ta bukaci babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Alhaji Usman Alkali Baba ya umurci mataimakinsa sifeto janar na ‘yan sanda (FCID), Mista Johnson Babatunde Kokumo da ya karbi roko da wani dan asalin kasar Madumere Ugochukwu ya shigar da kara akan kasuwar Alaba Legas da ya ke gudanar da kasuwancinsa a karkashin kamfanin Nigrshine Industry Limited wanda ya shigar da karar wasu ‘yan China biyu Gaoxi Ong da Chen Xiao Ming.

HURIWA ta ce wasu sahihan jami’an kotuna da ke Abuja sun sanar da cewa wani alkalin babbar kotun tarayya mai shari’a Taiwo Taiwo mai ritaya ya bayar da umarnin kwace wasu kananan kayayyakin da ake zargin ‘yan kasar China ne suka shigo da su Najeriya, wanda aka ce sun saba wa doka.

Tags: BenueBuhariOrtom
Previous Post

An Gargaɗi Ƴan Sanda Su Daina Zaluntar Mutane a Kasuwar Alaba

Next Post

Na Garzaya Kotu Don Ta Tabbatar Da Gwamnan Legas A Matsayin Mahaifina – Wani Matashi

Next Post
Na Garzaya Kotu Don Ta Tabbatar Da Gwamnan Legas A Matsayin Mahaifina – Wani Matashi

Na Garzaya Kotu Don Ta Tabbatar Da Gwamnan Legas A Matsayin Mahaifina - Wani Matashi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2144 shares
    Share 858 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

November 30, 2023
Kocin Kungiyar Mighty Jets Yayi Murabus

Kocin Kungiyar Mighty Jets Yayi Murabus

November 30, 2023
Zaben 2024: Mataimakina Yana da Damar Tsayawa Gakara – Gwamna Obaseki Ya Magantu

Zaben 2024: Mataimakina Yana da Damar Tsayawa Gakara – Gwamna Obaseki Ya Magantu

November 30, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
Labarai

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya
Labarai

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno
Labarai

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
  • An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya
  • Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In