No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnan jihar Kebbi ya amince da kudaden garatuti na naira billiyan 3 ga ma’aikatan jihar

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 22, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
1
Gwamnan jihar Kebbi ya amince da kudaden garatuti na naira billiyan 3 ga ma’aikatan jihar

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Gwamnan Jihar Kebbi Abubakar Atiku Bagudu ya amince da fitar da kudi Naira biliyan biyu da miliyan dari tara da goma sha takwas da dubu dari takwas da hamsin da shida , da dari hudu da sittin da biyar da kobo ar’ ba’in da takwas, (N2,981,856,465.48) domin biyan kudade ma ‘aikan da suka ajiye aiki da wadanda suka rasa rayuknsau a shekarar 2021.

Ana sa ran kudade sun kunshi kudade jin dadi ma’ aikata a matakin kananan hukumomi da jiha , wanda adadin su ya kai dubu daya da dari daya da saba’in da biyu .

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a jiya Talata , dauke da sa hannu Mai rike da mukamin Shugaban Maaikata na jihar Kebbi Safiyanu Garba Bena.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Sanarwar ta kara da cewa umurnin gwamnan yana daga cikin kudirin gwamnati mai ci na tabbatar da biyan Ma’aikan da suka ajiye aikinsu hakokinsu a cikin lokacin da ya dace.

Idan dai za a iya tunawa Gwamna Bagudu , ya bayar da umurnin fitar da Naira Biliyan 30.2 domin biyan hakokin ma’aikatan da suka ajiye aiki a shekarar 2015 zuwa 2018, da kuma na 2019 zuwa 2021.

Izuwa yanzu Bayanai sun tabbatar da cewa akalla wadanda suka aniye aiki dubu uku da dari bakwai da ashirin da hudu (3,724) ne suka amfana da hakkokin su na ajiye aiki Karkashin gwamnati mai ci.

Tags: Kebbi
Share2Tweet1Share
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
IPOB, Biafra

Sai ka nuna mana inda muka lalata bututun Mai a Najeriya — IPOB ga Buhari

Nyesom Wike, Peter Obi

Yanzu-Yanzu: Peter Obi na ganawar Sirri da Gwamnan Rivers Wike, a Gidan sa na Fatakwal Ɗan

Comments 1

  1. Pingback: Sai ka nuna mana inda muka lalata bututun Mai a Najeriya — IPOB ga Buhari - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Kano: An Kama Wani Mutum Da Yin Barazanar Yin Garkuwa Da Dan uwansa

Kano: An Kama Wani Mutum Da Yin Barazanar Yin Garkuwa Da Dan uwansa

September 28, 2021
A Kwanaki Kadan An Kashe Sojoji Da Fararen Hula Fiye Da Mutum 60 A Arewacin Nijeriya

A Kwanaki Kadan An Kashe Sojoji Da Fararen Hula Fiye Da Mutum 60 A Arewacin Nijeriya

September 27, 2021

Taiwan Za Ta Dawo Karkashin Ikon Mu -China

June 2, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In