• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 30, 2021
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3
3
SHARES
27
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

A jiya ne gwamnatin jihar Gombe tace ta dakatar da kiwon da kananan yara da makiyaya ke yi a ciki da wajen jihar na tsawon watanni uku.

Kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar, Mista Julius Ishaya Lepes ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai kan sakamakon taron tsaron jihar da gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya kira.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa gwamnatin ta kuma umurci manoman jihar da su girbe amfanin gonakinsu a cikin watanni uku da aka kayyade, inda yace an dauki matakin ne domin kaucewa rikicin manoma da makiyaya a jihar.

A cewarsa, kudurorin majalisar sun nuna cewa ba za a yi noma da kiwo daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe ba.

“Ba a barin manoma su kona dabbobinsu, a cikin sauran gonakinsu.Hakan ne don tabbatar da cewa idan an gama girbinsu, makiyaya za su iya shiga su amfana da ragowar abincin dake cikin gonakin.

“Majalisar ta kuma ba da umarnin cewa ba za a bar makiyaya da shanun su shiga ko kuma fita daga jihar Gombe ba har sai an girbe amfanin gona wanda zai kai har karshen watan Janairun 2022,” in ji kwamishinan.

Tags: Gwamnatin GombekiwoMakiyaya
Previous Post

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama, Tare Da Kama Bokan Su A Jihar Kaduna

Next Post

Zaben 2023: Gwamnonin Ba Su Isa Su Tsayar da Wanda Zai Tsaya Takaran Shugaban kasa ba

Next Post
Zaben 2023: Gwamnonin Ba Su Isa Su Tsayar da Wanda Zai Tsaya Takaran Shugaban kasa ba

Zaben 2023: Gwamnonin Ba Su Isa Su Tsayar da Wanda Zai Tsaya Takaran Shugaban kasa ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In