• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnati Ta Gargadi Iyaye Kan Tura ‘Ya’yansu Arewacin Cyprus Don Karatu

said by said
August 25, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta gargadi iyayen yara akan tura ‘ya’yansu zuwa jami’o’i a Arewacin Cyprus sakamakon kashe-kashen dalibai ‘yan Nijeriya da ake yi.

Abike Dabiri-Erewa, shugabar hukumar lura da ‘yan Nijeriya a kasashen waje, NIDCOM, ita ce ta yi wannan gargadin a yayin da ta karbi tawagar da Amina Bello, Alkaliya wacce take mahaifiya ce ga Ibrahim Khaleel, wani dalibin Nijeriya da aka yi zargin an kashe shi a Cyprus.

Ta kara da cewa mutuwar Khaleel, wanda yake dalibi ne a bangaren Injiniya, yana daga cikin wadanda ya rasa ransa sakamakon kashe dalibai ‘yan Nijeriya da ake yi a kasar.

Shugabar NIDCOM, ta bayyana sunayen dalibai ‘yan Nijeriya 15 da aka kashe cikin fiye da 100 a kasar, ta ce yana da matukar wahala a yi tattaunawar diflomasiyya domin binciken abubuwan da suka faru a kasar, domin kasar Turkiyya ne kawai daukar Cyprus a matsayin kasa.

“Kashe Ibrahim Khaleel ya kamata ya zama madakata ta karshe na kashe mana ‘ya’yanmu a fadin duniya musamman ma a Arewacin Cyprus.” Inji ta.

“Ba kawai Ibrahim aka kashe ba, an kashe Kennedy Dede 28, Augustine Ngok, Gabriel Sorewei, Osabanjo Owoyale, Augustine Wallace, Stanley Eteno, Hassan Babatunde, Temitayo Adigun, da Kubat Abraham da wadansu ma da muka sani.” Ta tabbatar.

Ta tabbatar da cewa matsalar iyayen Nijeriya ba su san cewa Cyprus ba kasa ba ce, majalisar dinkin duniya ma ba ta san da ita ba.

Previous Post

‘Yan Bindiga A Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Dalibai

Next Post

Fasa-Ƙwauri: Hukumar Kwastam tayi babban kamu a jihar Kano.

Next Post

Fasa-Ƙwauri: Hukumar Kwastam tayi babban kamu a jihar Kano.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ten Hag Ya Bayyana Yan wasa 3 Da Ba Za Su Fafata Wasan United Da Leeds Ba

Ten Hag Ya Bayyana Yan wasa 3 Da Ba Za Su Fafata Wasan United Da Leeds Ba

February 7, 2023
Tsoho Ɗan Shekara 55 Ya Koma Karatu Tare Da Jikokinsa Bayan Ya Shiga Makarantar Firamare

Tsoho Ɗan Shekara 55 Ya Koma Karatu Tare Da Jikokinsa Bayan Ya Shiga Makarantar Firamare

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023
Labarai

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira
Labarai

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi
Mutum Da Tarihin sa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023
  • Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira
  • Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In