Gwamnatin Buhari ta Amince da Samar da Sabbin Jami’o’i Masu Zaman Kansu 33

  Wasu bayanai da aka samu daga Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa a karshen mako, sun nuna cewa adadin jami’o’i masu zaman kansu 33 ne gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta amince da su a cikin watanni 16. Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa watanni 16 sun fara ne daga wata Janairu 2021 zuwa Afrilu … Continue reading Gwamnatin Buhari ta Amince da Samar da Sabbin Jami’o’i Masu Zaman Kansu 33