No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Gwamnatin Gombe Ta Sake Bude Makarantun Kiwon Lafiya Masu Zaman Kansu Guda 5

Gwamnatin jihar Gombe ta sake bude kwalejojin fasahar kiwon lafiya masu zaman kansu guda 5 daga cikin 27 da ta rufe a baya-bayan nan saboda rashin basu izinin gudanar da ayyukan shirye-shiryen kiwon lafiya a jihar.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
July 7, 2022
in Kiwon Lafiya
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Gwamnatin Gombe Ta Sake Bude Makarantun Kiwon Lafiya Masu Zaman Kansu Guda  5

Daga: Abbas Yakubu Yaura

RELATED POSTS

Akeredolu

Dole ne Shugaban Ƙasa ya Fito Yankin Kudu — Akeredolu

August 10, 2022
Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

August 9, 2022
Daga Yanzu Sai Kun Nemi Izinin Bada Sarauta — Gargaɗin Matawalle Ga Sarakunan Zamfara

Gwamnatin Zamfara Na Neman Tallafin Duniya Don Bunkasa Harkokin Kiyon Lafiya

August 8, 2022
FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

August 6, 2022
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Magance Halin Da Ma’aikatan Lafiya Ke Ciki –Ministan

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Magance Halin Da Ma’aikatan Lafiya Ke Ciki –Ministan

August 5, 2022
Neja: Gwamna Sani Bello Ya Koka Da Karancin Tallafi Na Tsarin Bayar Da Gudummawar Kiwon Lafiya A Jihar

Neja: Gwamna Sani Bello Ya Koka Da Karancin Tallafi Na Tsarin Bayar Da Gudummawar Kiwon Lafiya A Jihar

August 4, 2022

Gwamnatin jihar Gombe ta sake bude kwalejojin fasahar kiwon lafiya masu zaman kansu guda 5 daga cikin 27 da ta rufe a baya-bayan nan saboda rashin basu izinin gudanar da ayyukan shirye-shiryen kiwon lafiya a jihar.

Kwamishinan lafiya na jihar Dr Habu Dahiru ne ya bayyana hakan a wata hira da yayi da manema labarai jiya a Gombe.

KARANTA WANNAN LABARIN: https://dimokuradiyya.com.ng/sakatare-janar-mai-jiran-gado-na-opec-ya-yi-taaziyyar-mutuwar-magabacinsa-barkindo/

Ya ce gwamnatin jihar ta kaddamar da wani kwamiti da zai duba yadda ake samun yawaitar kwalejojin fasahar kiwon lafiya da ke aiki ba tare da lasisi ba.

A cewarsa, a lokacin da za a kafa makarantar kiwon lafiya, akwai ka’idoji da ya kamata a bi su kafin a amince da ita ya kara da cewa akwai bukatar cibiyoyi masu inganci su gudanar da shirye-shiryen kiwon lafiya.

“Don haka idan muka samu rahotanni da korafe-korafe daga jama’a, gwamnati ta rufe dukkan makarantu 27 har sai an kammala binciken kwamitin a kansu,” inji shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Kwamishinan wanda ke rike da mukamin shugaban kwamitin ya bayyana cewa, abubuwan da kwamitin ya tanada sun hada da yanayin rajista, samun isassun ma’aikata, dakunan gwaje-gwaje, dakunan karatu da kayan aiki, isassun ajujuwa da asibitin nunawa da dai sauransu.

“A halin yanzu mun sami damar samun kusan biyar wadanda suka cancanta kuma mun riga mun nemi su ci gaba da ayyukan su.

“Mun ziyarci makarantun a wasu al’ummomi kamar Filiya, Bambam, Cham, Kumo, Billiri da Dukku, za mu zagaya zuwa sauran makarantun Gombe da sauran al’ummomin da ke kewaye da su,” inji shi.

Tags: Gwamnatin GombeMakarantun Kiwon Lafiya
ShareTweetShare
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

Akeredolu
Labarai

Dole ne Shugaban Ƙasa ya Fito Yankin Kudu — Akeredolu

August 10, 2022
Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO
Kiwon Lafiya

Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

August 9, 2022
Daga Yanzu Sai Kun Nemi Izinin Bada Sarauta — Gargaɗin Matawalle Ga Sarakunan Zamfara
Kiwon Lafiya

Gwamnatin Zamfara Na Neman Tallafin Duniya Don Bunkasa Harkokin Kiyon Lafiya

August 8, 2022
FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka
Kiwon Lafiya

FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

August 6, 2022
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Magance Halin Da Ma’aikatan Lafiya Ke Ciki –Ministan
Kiwon Lafiya

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alkawarin Magance Halin Da Ma’aikatan Lafiya Ke Ciki –Ministan

August 5, 2022
Neja: Gwamna Sani Bello Ya Koka Da Karancin Tallafi Na Tsarin Bayar Da Gudummawar Kiwon Lafiya A Jihar
Kiwon Lafiya

Neja: Gwamna Sani Bello Ya Koka Da Karancin Tallafi Na Tsarin Bayar Da Gudummawar Kiwon Lafiya A Jihar

August 4, 2022
Next Post
Jam’iyyar PDP Ba Ta Aike Ni Don In Sasanta Gwamna Wike Ba – Waziri

Jam'iyyar PDP Ba Ta Aike Ni Don In Sasanta Gwamna Wike Ba – Waziri

Har Yanzu Mahajjatan Kano 1,000 Basu Sami Tafiya Kasa Mai Tsarki Ba — Dambatta

Har Yanzu Mahajjatan Kano 1,000 Basu Sami Tafiya Kasa Mai Tsarki Ba -- Dambatta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
An Kashe Jami’an Hukumar NSCDC 7 A Jihar Neja

An kama mutane 4, Bindigogi 2, yayin da Jami’an Civil Defence suka kai farmaki maboyar yan bindoga a Kwara

February 17, 2022
Tsigewa: Kotu Za Ta Fayyace Makomar Mataimakin Gwamnan Jihar Oyo A Yau

Tsigewa: Kotu Za Ta Fayyace Makomar Mataimakin Gwamnan Jihar Oyo A Yau

July 6, 2022
Gwamna Fintiri Ya Sa hannu A Kudirin Dokoki 3

Gwamna Fintiri Ya Sa hannu A Kudirin Dokoki 3

September 13, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    12 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In