• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnatin Gombe Ta Yabawa Hukumar Kamfanin EEC Bisa Kammala Aikin Titi Akan Lokaci

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 2, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Gwamnatin Gombe Ta Yabawa Hukumar Kamfanin  EEC Bisa Kammala Aikin Titi Akan Lokaci
1
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Gwamnatin jihar Gombe ta yabawa mahukuntan Kamfanin (EEC) bisa kammala aikin titin Degri- Bembelem-Reme-Dong-Talasse dake jihar a kan lokaci.

Yabon da gwamnatin jihar ta yi ya fito ne a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Abuja mai dauke da sa hannun Daraktan mai kula da manyan hanyoyin jihar Gombe, Injiniya Aliyu Isa Shinga.

Injiniya Shinga yace aikin hanyar tare da kwangila mai lamba, FGPC / GME / 2019/185 an ba hukumar Kamfanin na EEC ne a cikin watan Oktoba na shekarar 2019 tare da kammala aiki cikin watanni 24.

Yace hanyar data hada al’ummomi da dama a karamar hukumar na da tsawon kilomita 21 wanda take da fadin mita 10.3, wanda ya kunshi magudanan ruwan siminti da dama.

Shinga ya yabawa kamfanin bisa kammala aikin a kan lokaci, yana mai cewa hanyar ta cika dukkan ka’idojin da ake bukata na aminci da inganci.Sannan yace, “Bayan duba aikin da muka yi tare da hadin gwiwa a wurin, kuma bisa ga sashi na 48 na ka’idar kwangilar, an bada shaidar cewa an kammala aikin titin Degri-Bembelem-Reme-Talasse a karshe.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa an kuma ba kamfanin kwangilar kula da shi wanda zai dauki tsawon watanni 12 wanda ya fara a watan Yuni shekarar 2021.Titin wanda ya lashe tsabar kudi kimanin Naira biliyan 3.7 mai tsawon kilomita 21 Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya kaddamar da shi a watan Disamba na shekarar 2019 domin bude yankin da bunkasa tattalin arzikin su.

Gwamnan wanda ya bayyana mahimmancin hanyar, yace idan aka kammala aikin zai hade yankunan kudanci da arewacin karamar hukumar Balanga tare da bude kofa ga jama’a da dama dake kewayen tuddan da kuma bunkasa harkokin noman su.

Tags: Gwamnatin GombeKamfaninkammala aikin titi
Previous Post

Gwamna Buni Ya Amince Da Naira 422.18m, Ga Tsoffin Mai’aikatan Kananan Hukumomin

Next Post

Mai Kamfanin Amazon ya yaba da Ayyukan Shugaban Nijeriya kan Sauyin Yanayi

Next Post
Mai Kamfanin Amazon ya yaba da Ayyukan Shugaban Nijeriya kan Sauyin Yanayi

Mai Kamfanin Amazon ya yaba da Ayyukan Shugaban Nijeriya kan Sauyin Yanayi

Comments 1

  1. Pingback: Mai Kamfanin Amazon ya yaba da Ayyukan Shugaban Nijeriya kan Sauyin Yanayi - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In