No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Rahotanni

Gwamnatin Jihar Bauchi ta raba motoci 50 wa jami’an tsaro a Jihar

Wakilin Mu a Bauchi Bashir Khalid Furyam ya labarto mana cewa tuni ko wace rundunar tsaro aka mika nata motar ta a hannu ta yi gaba da shi

Bashir Khalid Furyam by Bashir Khalid Furyam
April 24, 2021
in Rahotanni
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Gwamnatin Jihar Bauchi ta raba motoci 50 wa jami’an tsaro a Jihar

Gwamnatin Jihar Bauchi Karkashin gwamnan Jihar Sanata Bala Abdulkadir ta raba motoci kimanin hamsin wa nau’ukan Jami’an tsaro daban daban a Jihar a yau Asabar.

RELATED POSTS

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

July 8, 2022
Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

September 9, 2021
Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

September 2, 2021
Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

September 1, 2021
Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

August 29, 2021
KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

August 27, 2021

Jami’an tsaron da suka amfana sun hada da Yan Sanda, Hukumar Kiyaye hadura ta FRSC da Jami’an tsaro na Civil Defense da Jami’an DSS da Rundunar Sojin Sama da na kasa gami da sabuwar Hukumar Kula da ababen hawa ta BAROTA.

Da yake jawabi a yayin rabon a fadar gwamnatin Jihar Bauchi, Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir ya ce gwamnatin sa ta dauki matakin sayo motocin ne da zummar kara damara wajen dakile matsalolin tsaro dake addabar kasar nan.

Gwamna Bala Abdulkadir ya ce a yanzu haka lamuran tsaro na ci gaba da tabarbarewa, don haka dole ne sai an tashi tsaye wajen ganin an yi kandagarki ga harkar.

Daga nan dai ya bukaci gwamnatin tarayya da taimaka wa Jihar da dukkanin bukatun da suka kamata don tabbatar da inganta tsaro a jihar, kasantuwar ta daya daga cikin Jihohi da barazanar tsaro ba ta yi mata katutu ba.

Da yake karbar motocin a madadin sauran Hukumomin tsaron, Sufeta Janar na Yan Sandar Najeriya Usman Baba Alkali wanda Mataimakin Sa Johnson Babatunde Kokoma ya wakilta, ya ce lallao Wannan yunkuri na gwamnatin Jihar ta yi ya zo a kan gaba don haka ya bukaci gwamnatoci a Dukkan matakai da au yi hobbasa don dakile matsalar tsaro a kasar nan.

Wakilin Mu a Bauchi Bashir Khalid Furyam ya labarto mana cewa tuni ko wace rundunar tsaro aka mika nata motar ta a hannu ta yi gaba da shi

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: Jihar Bauchi
ShareTweetShare
Bashir Khalid Furyam

Bashir Khalid Furyam

Related Posts

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi
Labarai

Rahoto: Kasuwar Masu Kaji A Kano Ta Bude, Yayin Da Masu Tumakai Ke Ci Gaba Da Tagumi

July 8, 2022
Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.
Rahotanni

Kano: An Samu Matsaya Kan Rufe Dam Ɗin Tiga, Tsawon Watanni 5.

September 9, 2021
Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.
Rahotanni

Kano: Rundunar Kungiyar Sintiri Ta Bijilanti Ta Kama Wasu Matasa A Tashar Yan Kaba.

September 2, 2021
Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.
Rahotanni

Kano; Matar Da Ake Zargi Da Satar Jarirai a Asibiti Tayi Bayani Dalla-Dalla.

September 1, 2021
Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.
Rahotanni

Kano:Al’ummar Ƙaramar Hukumar Garko Sun Ɓukaci Gwamnatin Kano Data Ɗaga Likkafar Asibitin Garko.

August 29, 2021
KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.
Rahotanni

KANO: Masarautar Gaya ta yi kira ga Al’umma da su baiwa Jami’an katin zaɓe Haɗin kai.

August 27, 2021
Next Post

Dole Ne Pantami Ya Yi Murabus A Matsayin Minista, Inji Moghalu

Dan Kasuwa Ya Nemi Diyyar Bata Suna Na Biliyan 5 A Hannun EFCC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Salaudeen Waliu Aanuoluwa

Jami’ar UNILORIN ta kori ɗalibin daya yiwa Lekcara mace dukan tsiya a ofishin ta

November 16, 2021
Rundunar ‘Yan Sandan Katsina Ta Fatattaki ‘Yan Bindiga, Tare Da Ceto Mutane 11, Da Shanu 38

Rundunar ‘Yan Sandan Katsina Ta Fatattaki ‘Yan Bindiga, Tare Da Ceto Mutane 11, Da Shanu 38

November 15, 2021
Gwamnatin Borno Ta Amince Da Fitar Da Kudin Tallafin Karatun Daliban Lauya

Gwamnatin Borno Ta Amince Da Fitar Da Kudin Tallafin Karatun Daliban Lauya

August 10, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
  • Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In