No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Kyandar Buri

Shugaban hukumar kula da lafiya matakin farko na jihar Bauchi ya tabbatar da bullar Kyandar buri.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
July 29, 2022
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 1 min read
1 1
0
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Tabbatar Da Bullar Cutar  Kyandar Buri

Shugaban hukumar kula da lafiya a matakin farko ta Jihar Bauchi, dakta Rilwanu Mohammed ya ce hukumar ta tabbatar da bullar cutar ta kyandae buri a karon farko.

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Mohammed ya shaidawa manema labarai ranar Juma’ar nan a Bauchi cewa akwai wasu mutane biyu da ake zargi ya yin da ake bincike.

“An gano mutum daya yana dauke da cutar yayin da wasu biyu kuma ake duba su.

KARANTA WANNAN: https://dimokuradiyya.com.ng/rundunar-yan-sandan-kano-shiyya-ta-1-ta-karyata-labarin-yan-taadda-sun-yi-luguden-wuta-a-hedkwatar/

“Majinyacin ya fito ne daga Adamawa kuma a halin yanzu yana samun kulawa a daya daga cikin cibiyoyin kula da lafiya da ke jihar.

” Ba za mu bar shi ya tafi ba har sai mun gamsu da yanayinsa don kada ya cuci wasu.

Ya kara da cewa, “Ba kamar kwalara ba inda za ka jira kimanin mutane 15 kafin ka bayyana bullar cutar, tare da tabbatar da bullar cutar guda daya ta kyandar buri,” in ji shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Sai dai ya tabbatar wa jama’a cewa hukumar tare da hadin gwiwar kungiyoyin raya kasa na kokarin dakile yaduwar cutar.

Mohammed ya ci gaba da bayanin cewa an kara sa ido don ganin an yi maganin wadanda ake zargi da ita nan take.

Ya yi kira ga jama’a da su duba alamun cutar domin samun ingantaccen tsarin kula da lafiya.

Mohammed ya lissafa alamomin da suka haɗa da: zazzaɓi, ciwon kai, kai-kayi da ciwon baya, kumburin ƙwayoyin lymph; sanyi da gajiya.

Ya lissafta wasu kamar haka: alamomin numfashi da kurji mai iya kama da pimples ko blisters da ke fitowa a fuska, cikin baki da sauran sassan jiki.

(NAN)

Share1Tweet1Share
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Babachir Lawan Ya Bukaci Yan Najeriya Kada Su Zaɓi Tinubu A 2023

Babachir Lawan Ya Bukaci Yan Najeriya Kada Su Zaɓi Tinubu A 2023

Kar Ku Kuskura Ku Zabi ‘Yan Takara Musulmi Da Musulmi—- Kiristocin Jam’iyar APC

Kar Ku Kuskura Ku Zabi 'Yan Takara Musulmi Da Musulmi---- Kiristocin Jam'iyar APC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Aikin bututun Gas na AKKP ya kammala da kaso 73 cikin 100 – NNPC

Aikin bututun Gas na AKKP ya kammala da kaso 73 cikin 100 – NNPC

March 9, 2022
Anfara Kada Kuri’a A Ihiala Dake Jihar Anambra

Anfara Kada Kuri’a A Ihiala Dake Jihar Anambra

November 9, 2021
Kwamitin Tsare-tsare na Ganduje ya jaddada wa mambobin APC ƙarfin gwuiwar shirya Babban Taro — Cewar Buni

Kwamitin Tsare-tsare na Ganduje ya jaddada wa mambobin APC ƙarfin gwuiwar shirya Babban Taro — Cewar Buni

March 20, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    12 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In