• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnatin jihar Kaduna zata rufe tashoshin mota da suke aiki ba bisa ƙa’ida ba daga sati mai zuwa.

abubakar by abubakar
September 12, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar tattara haraji ta jihar Kaduna (KADIRS), tace gwamantin jihar ta shirya tsaf domin kulle dukkanin tashoshin mota da suke jihar wanda ba bisa ƙa’ida, domin bunƙasa harkar tattara haraji a jihar Kaduna.

Shugaban hukumar Zaid Abubakar ne, ya bayyana haka a yayin tattaunawarsa da manema labarai a yau Asabar.

Abubakar ya ƙara da cewa hukumomin da suke da alhakin da ya shafi harkar sufuri na jihar zasu fara rangadin rufe tashoshin daga sati mai zuwa.

“Sati mai zuwa za a fara rufe tashoshin da suke ba bisa ƙa’ida ba, kuma hukumomin da suke da ruwa tsaki su ne zasu gudanar wannan aiki, sannan za a kawo sabon tsarin tattara haraji,” inji Abubakar.

http://dimokuradiyya.com.ng/gwamnatin-jihar-kaduna-ta-haramta-wa-masu-babur-mai-ƙafa-uku-hawa-wasu-tituna-a-jihar/

“A halin da muke ciki yanzu bama samun harajin da ya kamata daga tashoshin saboda ba bisa ƙa’ida suke ba”.

“Rufe tashoshin zai taimakawa tsarinmu na tattara haraji”.

Kamar yadda ya bayyana cewa hukumar tara haraji ta jihar zata ci gaba da tabbatar da cewa duk wasu masu Kasuwanci sun biya harajinsu ga gwamnatin jihar.

Abubakar ya shawarci masu biyan haraji da su ci gaba da biyan haraji domin ta haka ne gwamnati zata samu damar samar da ayyukan da suka shafi tsaro, ci gaban al’umma da sauran ababen more rayuwa.

Tags: El-Rufa'iHarajiKadunaLabaraiTashoshin mota
Previous Post

Yadda wata mai ciki ta yi tafiyar kilomita 6 domin kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane.

Next Post

Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wasu mutane 2 da ake zargin na da hannu wajen kashe Likitan Ƙashi Rabo Ringim.

Next Post

Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta cafke wasu mutane 2 da ake zargin na da hannu wajen kashe Likitan Ƙashi Rabo Ringim.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In