• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya kori dukkan jami’an da ke kula da harkokin Hajji a kananan hukumomi 44.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
June 5, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal
2
SHARES
22
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
  • Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya kori dukkan jami’an da ke kula da harkokin Hajji a kananan hukumomi 44.
  • Akwanakin baya ne gwamnan ya tsige babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano Mohammad Danbatta.
  • Korar jami’an cibiyar Hajji 44 ya zo ne ‘yan sa’o’i kadan da fara jigilar alhazan jihar.

Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya kori jami’an da ke kula da harkokin Hajji a kananan hukumomi 44 da ke jihar,Punch ta rawaito.

Sannan Abba Gida-Gida ya maye gurbinsu da jami’an wucin gadi domin gudanar da ayyukan maniyyata aikin hajjin 2023 da ke gudana a fadin jihar.

KARANTA WANNAN: Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Babban sakataren yada labaran sa Sanusi Dawakin-Tofa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da gwamnan ya fitar ranar Lahadi.

Gwamnan ya umurci jami’an aikin Hajji na wucin gadi da su karbi dukkan ayyuka daga tsoffin jami’an.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Ana sa ran sabbin jami’an da aka nada za su kai rahoto ga sabon Darakta Janar na hukumar a jiya (Lahadi) domin samun karin umarni a hedkwatar hukumar,” in ji sanarwar.

Idan dai ba a manta ba a kwanakin baya ne gwamnan ya tsige babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, Ambasada Mohammad Danbatta, ya maye gurbinsa da Alhaji Laminu Rabiu.

Korar jami’an cibiyar Hajji 44 ya zo ne ‘yan sa’o’i kadan da fara jigilar alhazan jihar.

Sama da maniyyata 700 ne daga jihar suka kasa zuwa aikin hajjin 2022 sakamakon rashin jituwar da aka samu kan zabar jirgin da zai yi jigilar maniyyata daga jihar.

A halin da ake ciki dai, a daidai lokacin da gwamnan ya sha alwashin kawar da haramtattun gine-gine da kuma tsare-tsare na Kano, da sanyin safiyar Lahadi jami’an gwamnatin jihar sun rusa wasu gine-gine a Otal din Daula da kuma sansanin Hajji.

Rushe otal din ya zo ne sa’o’i kadan bayan da jihar a ranar Asabar ta ruguza wani gini mai hawa uku, wanda ya kunshi shaguna 90 a kan titin Race Course, a unguwar Nasarawa GRA, Kano.

Lamarin da ya zama farkon rushewar gine-gine da gwamnati ta yi. wanda aka bayyana a matsayin wanda ya sabawa doka kuma an yi imanin an gina shi a filin gwamnati.

Idan dai za a iya tunawa a baya gwamnatin Dr. Abdullahi Ganduje, ya ce an gina gine-ginen da ke Otal din Daula ne bisa tsarin hadin gwiwa da jama’a masu zaman kansu.

A wani labarin kuma, Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettina da wasu mashahuran mutane sun jagoranci zuwa wajen jana’izar tsohon sakataren gwamnatin Borno Usman Jidda Shuwa.

Alhaji Usman Jidda Shuwa ya rasu a ranar Asabar 3 ga watan Yuni 2023, yana da shekaru 65 a duniya.

Shuwa ya rike mukamin Sakataren gwamnati daga shekarar 2015 zuwa 2019 a lokacin Gwamna Kashim Shettima da kuma daga shekarar 2019 zuwa 2023 a karkashin Gwamna Zulum.

Tags: abba gida-gidaDimokuradiyyaGwamnatin KanoKananan hukumomi
Previous Post

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Next Post

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

Next Post
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Labarai

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje
  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In