No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnatin Legas Ta Mayar Da Filayen Da Aka Mamaye Zuwa Ga Asalin Masu Su

Gwamnaþin jihar Legas ta kwato tare da mayarwa da asalin mammalaka fili filin su.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
July 21, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Gwamnatin Legas Ta Mayar Da Filayen Da Aka Mamaye Zuwa Ga Asalin Masu Su

Gwamnatin jihar Legas ta kwato wasu sassa na gine-ginen Ikorodu GRA Scheme III, da ke Odonla, a Lucky Fiber axis na Ikorodu.

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Gwamnatin ta kuma mayar da kason ga ainihin masu kason kudaden.

Kwamishinan Tsare-tsare na cikin gida da Raya Birane na jihar, Dr Idris Salako, ne ya bayyana hakan a gidan gwamnati dake Alausa, Ikeja, kamar yadda wata sanarwa da Mista Mukaila Sanusi, mataimakin darakta sashen hulda da jama’a na ma’aikatar ya bayyana.

An fitar da sanarwar ne a ranar Alhamis din nan a Legas.

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Salako ya ce gwamnati ta kori wadanda suka shiga aiki ba bisa ka’ida ba tare da mayar da kason da aka yi ga halartattun masu kason na asali, wadanda ke da takardar shaidar zama a ofishin filaye na jihar.

Yace. “Matakin shine don dawo da kwarin gwiwa kan tsare-tsaren gwamnati, ba da kudaden da suka dace da kuma dakile lalata tsarin.”

Salako ya ce gwamnati ta aika da sanarwar da aka kayyade ga barayin, ciki har da dokar dakatar da aiki da aka bayar a ranar 4 ga Fabrairu, kafin a dawo da kason.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Ya shawarci masu kwacen fili da su daina, domin amfanin kansu.
(NAN)

ShareTweetShare
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Daga bana Mun daina amincewa da NABTEB domin bada gurbin Karatu kai tsaye – JAMB

Daga bana Mun daina amincewa da NABTEB domin bada gurbin Karatu kai tsaye – JAMB

An Sake Maido Da Wutar Lantarki A Kasa Baki Daya Bayan Daukewar Wutar — TCN

An Sake Maido Da Wutar Lantarki A Kasa Baki Daya Bayan Daukewar Wutar -- TCN

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
DA WALAKIN: Gwamnan Legas ya ziyarci Tinubu a Landan

DA WALAKIN: Gwamnan Legas ya ziyarci Tinubu a Landan

August 4, 2021
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’in Dan Sanda Da Wasu Mutane Hudu, Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Da Dama A Neja

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’in Dan Sanda Da Wasu Mutane Hudu, Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Da Dama A Neja

April 17, 2022

Isra’ila Ce Ta Kashe Mana Masanin Nukiliyarmu, In ji Iran

November 29, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    877 shares
    Share 351 Tweet 219
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    625 shares
    Share 250 Tweet 156
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In