• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnatin Osun ta bada umarnin buɗe Makarantu a ranar 21 ga watan Satumba.

abubakar by abubakar
September 2, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin jihar Osun ta sanar da sake buɗe makarantun jihar daga ranar 21 ga watan Satumba da muke ciki.

To sai dai dole sai jihar ta tabbatar da bin matakan kariyar da ma’aikatar ilimi ta tarayya ta shimfiɗa.

Ana sa ran da zarar makarantun suka koma za su kammala zangon karatu na uku na shekarar karatu ta 2019/2020.

“Bayan mun gudanar da bincike a makarantun jihar domin tabbatar da irin shiye-shiryen da suka yi na sake buɗewa, gwamnati ta amince ta sake buɗe makarantun ranar 21 ga watan Satumba daga hutun annobar Korona domin kammala zango na uku na shekarar karatun 2019/2020 wanda ake sa ran ƙarewarsa daga 30 ga watan Oktoban 2020,” inji kwamishinar ilimi da wayar da Kai ta jihar, Funke Egbemode a cikin wata sanarwa.

http://dimokuradiyya.com.ng/dokar-kulle-gwamnatin-jihar-osun-zata-sake-saka-dokar-kulle-a-jihar/

Ta ƙara da cewa, “domin maye gurbin abin da muka rasa saboda kullen Korona sabon zangon karatun 2019/2020 zai fara daga 9 ga watan Nuwambar 2020.

“Saboda bukukuwan Kirsimeti, makarantu za su tafi wani ƙwarya-ƙwaryar hutu daga 24 ga watan Disamba zuwa huɗu ga watan Janairun 2021 domin fara zangon karatu na ɗaya da zai fara ranar 22 ga watan Janairun.

“Makarantun za su dawo domin fara zangon karatu na biyu daga 1 ga watan Fabrairu zuwa tara ga watan Afrilu, yayin da zangon karatu na uku zai fara daga 26 ga watan Afrilu zuwa 23 ga watan Yuli.

Tags: COVID19KoronaMakarantuNajeriyaOsun
Previous Post

Majalisar Dattawa ta musanta zargin ƙarɓar cin hanci daga hukumar NDDC.

Next Post

An gurfanar da wani mutum ɗan shekaru 60 a gaban kotu sakamakon shiga gidan gonar Obasanjo.

Next Post

An gurfanar da wani mutum ɗan shekaru 60 a gaban kotu sakamakon shiga gidan gonar Obasanjo.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC  Ba – Dan Takarar Sanata

Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC  Ba – Dan Takarar Sanata
Siyasa

Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata
  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In