Labarin dake shigowa Jaridar Dimokuradiyya na nuni da cewa; mahukuntan Nijeriya sun ware kudi har Naira biliyan daya domin tallafa wa marasa karfin da ke fama da cutar Kansa wato ciwon Sakara a kasar.
Bayanai da rahotanni sun bayyana cewa; yanzu haka, alkalumma na nuni da cewa, ana samun akalla mutane dubu 72 da ke kamuwa da cutar kowace shekara a kasar.
Cikakken rahoto na nan zuwa.