• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Hakurinmu Ya Kare Kan Kisan ‘Yan Nijeriya A Afrika Ta Kudu- Gwamnatin Tarayya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 3, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Nijeriya ta ce hakurin ta ya kare kan irin hare-haren da ‘Yan Afirka ta Kudu ke kaiwa kan ‘yan kasar ta dake zama a can, inda suke kona masu shaguna da kuma sace kayayyaki.

Ministan harkokin wajen Nijeriya, Geoffrey Onyeama ne ya bayyana hakan a sakon da ya aike ta kafar Twitter inda yake cewa kasar ba za ta lamuncewa yadda wasu bata gari ke kai hari kan yan kasar ba. Wannan mataki ya biyo bayan harin da aka kaiwa ‘yan Nijeriya a karshen mako inda aka kashe uku daga cikin su, kana aka kona shagunansu a Unguwar Jeppestown dake Johannesburg.

Ko a makon jiya yayin wata Kebantacciyar ganawa tsakanin shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari da Cyril Ramaphosa na Afrika ta kudu sai da shugabannin biyu suka tabo batun hare-haren tare da lalubo hanyoyin magance su.

A lokuta da dama dai Cyril Ramaphosa na nuna damuwa da kisan ‘yan Nijeriyar a kasar sa musamman yayin ganawarsa da Buhari ko kuma da manema labarai.

A cewar shugaban ‘Yan Nijeriya mazauna kasar Afirka ta kudun, Adetola Olubajo akwai wata kungiyar bata-gari da ake kira ‘Zulu Dwellers’ ita ke da alhakin kai hare haren kan shaguna da wuraren sana’ar bakin musamman ‘yan Najeriya.

Yanzu haka dai tuni gwamnatin Nijeriya ta yi sammacin Jakadan Afrika ta Kudun a Abuja don yi mata bayani kan matakan da su ke dauka kan kisa da cin zarafin ‘yan Nijeriyar a kasarsa.

Previous Post

‘Yan Kasuwa Da Masu Karbar Haraji Sun Fafata A Abakaliki

Next Post

Yunkurin Kama ‘Yan Shi’a: Wata Kungiya Ta Jinjinawa ‘Yan Sandan Nijeriya

Next Post

Yunkurin Kama 'Yan Shi'a: Wata Kungiya Ta Jinjinawa 'Yan Sandan Nijeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

November 28, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu
Labarai

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
Labarai

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi
Labarai

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yau Kotu Za Ta Yanke Hukunci Akan Zaben Gwamnan Jahar Ribas
  • Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
  • Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In