No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Harin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Jihar Kogi, Yayi Sanadin Ran Ba’indiye, ‘Yan Sanda 2, Da Direba

Rundunar yan sanda ta tabbatar harin da aka kashe dan Indiya, direba da jami'ai biyu a jihar Kogi.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
August 6, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Jami’an Tsaro Sun Kama Wani Mutum Da Yake Bada Katin Rigakafin COVID-19 Na Bogi

Akalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani kamfani mai suna Royal West Africa Ceramics da ke Ajaokuta a ranar Juma’a.

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

A wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan ta fitar ta ce an kai harin ne da misalin karfe 8 na dare.

An ce wani dan kasar Indiya daya da sufeto ‘yan sanda biyu da direbobin kamfanin biyu sun mutu a harin.

Rundunar ‘yan sandan ta ce sufetocin sun mutu ne “a musayar wuta da ‘yan bindigar, kafin daga bisani kwamandan yankin da rundunar soji da ke yankin suka tafi zuwa wurin da lamarin ya faru, kuma maharan sun gudu.

“kwamishinan yan sanda ya tabbatar da cewa rundunar ta himmatu wajen yin aiki tare da sauran hukumomin tsaro da kuma masu ruwa da tsaki na kishin kasa domin ganin jihar ta kasance wuri mai aminci da tsaro ga kowa da kowa.

“Ya kuma umarci mataimakin kwamishinan ‘yan sanda mai kula da hukumar binciken manyan laifuka ta jihar (SCID) da ya fara gudanar da bincike kan wannan mummunan lamari domin bankado musabbabin faruwar lamarin nan take da nufin gurfanar da wadanda suka aikata laifin. ”

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, A watan da ya gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kashe ‘yan sanda uku da ‘yan banga biyar a wani harin kwantan bauna da suka kai a yankin Ajaokuta, lamarin da ya sa Gwamna Yahaya Bello ya dakatar da wani basaraken gargajiya tare da yi wa shugaban siyasar gundumar tambayoyi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Kawo yanzu dai babu wata kungiya da ta dauki alhakin kai harin amma jihar ta Kogi ta fuskanci tashe-tashen hankula a ‘yan watannin nan.

A cikin watan Yuni ne mayakan jihadi na yankin yammacin Afirka (ISWAP) da ke aiki a wajen sansanin da suka saba yi a yankin arewa maso gabas, sun kai harin bam a ofishin ‘yan sanda da ke gundumar Okehi ta Kogi, inda suka kashe dan sanda tare da rusa ginin.

A watan Afrilu, an kashe ‘yan sanda uku a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari ofishin ‘yan sanda a garin Adavi.

Dukkan hare-haren biyu dai kungiyar ISWAP ce da ta balle daga Boko Haram a shekarar 2016 ta zama babbar kungiyar masu jihadi a yankin.

Kungiyar ce ta dauki alhakin fasa gidan yarin na baya-bayan nan a wajen Abuja babban birnin Najeriya, inda aka sako daruruwan fursunonin da suka hada da kwamandojin jihadinta 64.

(CHANNELS TV)

Share1Tweet1Share
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

FG Ta Ankarar Da Jami'an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

Gwamnatin Zamfara ta Yabawa Majalissar Dokokin Jihar Kan Amincewa Da Dokar Kare Hakkin Jama’a

Gwamnatin Zamfara ta Yabawa Majalissar Dokokin Jihar Kan Amincewa Da Dokar Kare Hakkin Jama'a

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Mahaifiyata ce ta sanyani in Kashe Ƙanena domin tsafin neman kuɗi — Wani ɗan Yahoo ya tabbatar

Mahaifiyata ce ta sanyani in Kashe Ƙanena domin tsafin neman kuɗi — Wani ɗan Yahoo ya tabbatar

January 16, 2022
Hukumar NAPTIP ta tseratar da Mutum 35 daga hannu wadanda ake zargin masu saffarar mutane ne

Hukumar NAPTIP ta tseratar da Mutum 35 daga hannu wadanda ake zargin masu saffarar mutane ne

March 12, 2022
Kungiyar ASUU ta Bukaci Jami’ar ABU ta kwace Shaidar Digirin El-Rufa’i

Kungiyar ASUU ta Bukaci Jami’ar ABU ta kwace Shaidar Digirin El-Rufa’i

March 3, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In