Haryanzu nine Jagora na jam’iyar APGA. Inji Victor Oye.
Shugaban Jam’iyyar APGA Victor Oye ya ce batun dakatar da shi da wasu jami’an jam’iyyar ke yi wannan kanzon kurege ne”
Jaridar TVCNEWS ta ruwaito Oye ya bayyana hakan ne lokacinda ake fira dashi ta wayar tarho Awka ranar talata.
Jaridar Vanguard ta wallafa. Yace hakan yazama ruwan dare duk lokacin da aka ga zabe ya karato sai a dinga yada labarai don karkatar da hankulan mutane.
KARANTA:-
Bola Tinubu yayi dawowar bazata ana tsaka da raɗe-raɗin mutuwarsa
Oye ya sake tabbatarwa jama’a cewar haryanzu dai shine jagoran jam’iyyar APGA, sannan ya shawarci mutane dasu kauda kai kan wani labari mara tushe da wasu yan jam’iyyar suka wallafa.
Koranshi yazo ne bayan awa ashirin da huda da nada tsohon shugaban Babban banki Prof. Chukwuma Soludo tare da wasu manyan manya guda uku. Sannan jam’iyyar ta dakatar da wasu mutane biyar banayan masu san zama a matsayin gwamnoni.
Yace hakan ka iya faruwa a zaɓen cikin gida wanda Ni ban damu da hakan ba, Kuma inda a wani gurine da aka waye wannan zai sa kai mutum gidan yari tare da haraji.
Ya kara da cewa da akwai tsari wanda har sai an sanar da hukumar zabe kan batun sauke Ni sannan suke da damar yin hakan.
A WANI LABARIN :-
Miliyan biyar da mashina biyar da Kuma wayoyi guda dari a matsayin kayan fansa ga matan hakimin zungeruda mashina biyar da Kuma wayoyi guda dari a matsayin kayan fansa ga matan hakimin zungeru.
Matan hakimin Zungeru dake karamar hukumar Wushishi jihar neja tare da mallam mustapha sun samu ‘yan bayan biyan kudin fasa miliyan biyar bayan yan ta’adda sukai garkuwa dasu.
Tvcnews ne suka wallSama da Yan bindiga ashirin ne suka afka cikin garin Zungeru misalin karfe daya da rabi 1:30, yayinda jama’a suketa bacci suka dauke matan hakimin Zungerun guda biyu.
Yan taaddan sun share sama da minti talatin suna cin karansu ba babbaka, Madakin Zungeru cewa yayi bayan yaji shigowarsu saiya boye cikin dakin matarsa Mai suna Habiba wadda ita Yan taadda suka tafi da ita