Hoton majami’ar Notre Dame na birnin Paris kenan da aka sami aukuwar gobara, masu yawon bude ido na yawan sintiri a wannan wuri mai cike da dinbin tarihi, ko kuna da hotuna da ku ka dauka a wannan wuri da za ku so mu gani? Wana sako ku ke da shi ga al’ummar Faransa da ke cikin jimami?