Daga Sulaiman Musa
Hotonan Jana’izar Idriss Deby, tsohon shugaban kasar Chadi da aka kashe a filin fafatawa da ‘yan tawaye, jana’izar wanda aka gudanar a yau Juma’a da ya gudana a babban birnin kasar N’Djamena.
Idriss dai ya shafe tsawon shekaru sama da talatin na mulkar Chadi, bayan kasheshi an sake zabin dansa Mahamat Idriss Deby a matsayin shugaban kasar.
Ga hotonan…