No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Hukumar NAFDAC Ta Lalata Magungunan Jabu, Wadanda Kudinsu Ya Haura Naira Miliyan 50m A Sokoto

By Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
March 19, 2022
in Kiwon Lafiya
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Hukumar NAFDAC Ta Lalata Magungunan Jabu, Wadanda Kudinsu Ya Haura Naira Miliyan 50m A Sokoto

By Abbas Yakubu Yaura

RELATED POSTS

‘Yan Najeriya Miliyan 160 Na Fuskantar Barazanar Kamuwa Da Cutar Zazzabin Shawara — WHO

‘Yan Najeriya Miliyan 160 Na Fuskantar Barazanar Kamuwa Da Cutar Zazzabin Shawara — WHO

August 12, 2022
Gwamnati Ta Yi Gargadi kan Shan Ruwan Kogin Osun

Gwamnati Ta Yi Gargadi kan Shan Ruwan Kogin Osun

August 12, 2022
Akeredolu

Dole ne Shugaban Ƙasa ya Fito Yankin Kudu — Akeredolu

August 10, 2022
Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

August 9, 2022
Daga Yanzu Sai Kun Nemi Izinin Bada Sarauta — Gargaɗin Matawalle Ga Sarakunan Zamfara

Gwamnatin Zamfara Na Neman Tallafin Duniya Don Bunkasa Harkokin Kiyon Lafiya

August 8, 2022
FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

August 6, 2022

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa a ranar Juma’a ta lalata magungunan jabu da suka wuce naira miliyan 50 a jihar Sokoto.

An kona kayayyakin ne a wurin juji na Kwannawa kusa da tsohon ofishin gidan waya a karamar hukumar Dange-Shuni.

DUBA WANNAN LABARIN: Rikici: Wani Lauya Ya Bukaci A Kama Matar Tsohon Gwamna Obiano Da Bianca

Ko-odinetan hukumar ta NAFDAC na jihar, Mista Adamu Garba, ya ce atisayen na daya daga cikin kokarin da hukumar ta saba yi na tsaftace kasar daga jabun kayayyakin da wa’adin su ya kare da sauran kayayyakin da ba a kayyade su ba daga yaduwa.

Garba ya bayyana jabun magungunan da wa’adin su ya kare da kuma kayan masarufi a matsayin babban hatsari ga rayuwar dan Adam.

“Kayayyakin da aka lalata a yau sun hada da na jabu/ kayan abinci marasa inganci da wa’adin su ya kare, kayan kwalliya da kayyakin da hukumar NAFDAC ta kama yayin da wasu masu shaguna suka mika wuya bisa radin kansu.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Wannan atisayen na hadin gwiwa ne na jama’a da masu zaman kansu tare da masu siyar da kwayoyi, ‘yan kungiyar kamar yadda kashi 80 cikin 100 na kayayyakin da aka lalata sun mika wuya ne bisa radin kansu,” inji Garba.

Ya bayyana cewa adadin kayayyakin da aka lalata ya nuna cewa hukumar na aiki tukuru don tabbatar da tsaron lafiyar ‘yan Najeriya.

Ko’odinetan jihar ya yabawa masu ruwa da tsaki da jami’an tsaro bisa goyon bayan da suka bayar tare da ba su tabbacin cewa hukumar za ta ci gaba da aiwatar da takunkumin da aka samu.

Sannan ya kara da cewa hukumar ta fara wayar da kan jama’a a fadin jihar kan ayyukan jabun kayayyakin da wa’adin su suka kare, ya kuma bukaci masu siyar da kayayyaki, masu kera kayayyaki da masu amfani da su da su bi ka’idojin da aka gindaya.

Mista Emmanuel Andrew, mataimakin darakta, shugaban bincike kuma memba a kungiyar Kartakwana ta kasa ta NAFDAC, ya ce an yi kokarin kawar da jabun kayayyakin, da wa’adin aikin su ya kare da kuma wadanda ba su yi rajista ba daga kasuwanni.

Andrew ya ce ya je Sokoto ne domin sa ido kan ayyukan masu sayar da magunguna da kuma shagunan sayar da magunguna domin hada kai da hukumar ta hanyar mika haramtattun kayayyaki.

Ya jaddada muhimmancin kokarin hadin gwiwa tsakanin masu ruwa da tsaki a fafutukar kare lafiyar mutane.

NAN ta rawaito cewa atisayen ya samu halartar mamban hukumar gudanarwa ta NAFDAC, Alhaji Tukur Sarkin Fada Tambuwal da Alhaji Abdullahi Dikko, Daraktan Bincike da Kididdiga na Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Sakkwato.

Sauran sun hada da Alhaji Nasiru Abdu daga Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Sakkwato (SEMA) da kuma wakilin masu sayar da magunguna, Mista Ogbu Batholomew.

Tags: Hukumar NAFDACJabun MaganungunaSokoto
ShareTweetShare
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

‘Yan Najeriya Miliyan 160 Na Fuskantar Barazanar Kamuwa Da Cutar Zazzabin Shawara — WHO
Kiwon Lafiya

‘Yan Najeriya Miliyan 160 Na Fuskantar Barazanar Kamuwa Da Cutar Zazzabin Shawara — WHO

August 12, 2022
Gwamnati Ta Yi Gargadi kan Shan Ruwan Kogin Osun
Labarai

Gwamnati Ta Yi Gargadi kan Shan Ruwan Kogin Osun

August 12, 2022
Akeredolu
Labarai

Dole ne Shugaban Ƙasa ya Fito Yankin Kudu — Akeredolu

August 10, 2022
Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO
Kiwon Lafiya

Yan Najeriya Miliyan 160 na Cikin Barazanar Kamuwa da Cutar Zazzaɓi – WHO

August 9, 2022
Daga Yanzu Sai Kun Nemi Izinin Bada Sarauta — Gargaɗin Matawalle Ga Sarakunan Zamfara
Kiwon Lafiya

Gwamnatin Zamfara Na Neman Tallafin Duniya Don Bunkasa Harkokin Kiyon Lafiya

August 8, 2022
FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka
Kiwon Lafiya

FG Ta Ankarar Da Jami’an Lafiya Kan Yiwuwar Bullar Kyandar Biri a Kauyuka

August 6, 2022
Next Post
Na Shararawa Matar Obiano Mari Don Kare Kai  Na, Inji  Bianca Ojukwu

Na Shararawa Matar Obiano Mari Don Kare Kai Na, Inji Bianca Ojukwu

Ƴan Sanda

An kama matashin da yayi ɓadda kama, ya sace wayar masu jinya a asibitin ƙashi na Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Yan Bindiga Sun Sace Surukar Sanata Mai Wakiltar Mazabar Shugaba Buhari

Yan Bindiga Sun Sace Surukar Sanata Mai Wakiltar Mazabar Shugaba Buhari

August 8, 2022

Yadda kasuwar Tumatur Ta ke Gudana A Jihar Kaduna

April 21, 2021
Pochettino ya sabunta kwantiragin shi da PSG

Pochettino ya sabunta kwantiragin shi da PSG

July 23, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In