• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasuwanci

Hukumar NDE Ta Fara Horar Da Mutane 540 A Jihar Nasarwa

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 11, 2021
in Kasuwanci
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Hukumar NDE Ta Fara Horar Da Mutane  540 A Jihar Nasarwa
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Hukumar samar da ayyukanyi ta kasa (NDE), a jihar Nasarawa, tace ta fara horar da mutane 540 shirin (ABT) da kuma fadada Ayyukan jama’a na musamman (ESPW- 774, 000) don basu damar dogaro da kai da bada gudummawar  su ga ci gaban kasa.

Shugaban gudanarwar hukumar na jihar Mista Chris Bamsida ne ya bayyana haka a ranar Larabar yayin wani taron horar da ‘yan kasuwa na kwana biyu (ABT) ga mahalarta taron a Lafia, Akwanga da Keffi.

Sannan yace horon na da nufin tasiri ga mahalarta taron tare da kwararrun sana’o’in hannu domin ci gaban kasa baki daya.“Wannan taron yana da nufin yin tasiri ga ci gaban dabarun kasuwanci a cikin ku don baku damar fahimtar ƙalubalen zamani na kasuwanci da gudanar da kasuwancin ku yadda ya kamata.

“A bisa wannan ra’ayi, an zabo masu cin gajiyar shirin 180 daga kowadanne gundumomin sanatoci uku na jihar, kuma ana sa ran za a horas da masu cin gajiyar 540 a jihar,” inji shi.

Bamsida yace a yayin horon, za a wayar da kan mahalarta taron kan karfafa gwiwar kasuwanci, dabarun talla, yadda ake samar da ra’ayoyin kasuwanci, rubuta nazarin yiwuwar samun kudade daga hukumomin kudi da dai sauransu.sannan yace ya yabawa gwamnatin jiha bisa samar da yanayi mai kyau ga NDE don cimma burinta a jihar.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa yi kira ga gwamnatin jihar da daidaikun jama’a da kungiyoyi masu zaman kansu dasu tallafa wa wadanda suka amfana domin rage zaman kashe wando da talauci a jihar.

Kazalika Da yake mayar da martani, wanda ya ci gajiyar shirin, wanda ya yi magana a madadin sauran wadanda suka ci gajiyar shirin, Mista Ewuga Anzari, ya yaba wa hukumar bisa wannan horon da take bayarwa tare da alkawarin zama jakadan nagari a shirin.

Tags: Hukumar NDEHurar Da MutaneNasarawa
Previous Post

Siyasa: Matan Jam’iyar PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyar APC

Next Post

Majalisar Dinkin Duniya Tayi Maraba Da Alkawarin Kasashen Sin Da Amurka Suka Yi Kan Sauyin Yanayi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In