• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Hukumar NIS ta karrama Sarkin Rano.

abubakar by abubakar
September 20, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban hukumar shige da fice ta ƙasa (NIS) Muhammad Babandede, ya bi sahun ɗaruruwan jami’an hukumar masu ci da waɗanda su ka yi ritaya da su ka fito daga masarautar Rano ta jihar Kano wajen karrama sabon sarki, Alhaji Kabir Muhammad Inuwa.

Bikin karramawar wanda ya gudana a fadar sarkin na Rano ranar Asabar ya kuma sami halartar tsohon mai riƙon muƙamin shugaban hukumar na ƙasa wanda kuma yanzu haka ɗaya ne daga cikin dagattan masarautar kuma sarkin Kibiya, Alhaji Usman Umar Kibiya.

Sarkin na Rano dai wanda tsohon ma’aikacin hukumar ta shige da fice ne ya zama sarki a masarautar bayan rasuwar tsohon sarki, Alhaji Tafida Abubakar Ila.

Masarautar Rano dai na ɗaya daga cikin waɗanda gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya daga likafarsu kuma garin na da daɗaɗɗen tarihi kasancewarsa ɗaya daga cikin garuruwan Hausa bakwai.

Da ya ke jawabi yayin bikin, shugaban hukamar NIS Babandede ya bayyana sarkin a matsayin mai sauƙin kai, rungumar jama’a wanda kuma har yanzu ya ke ci gaba da mu’amala da hukumar har bayan ritayarsa.

“A gurina, wannan ziyarar ’yar gida ce. A matsayina na shugaban wannan hukumar, abin alfaharina ne ganin ɗaya daga cikin tsoffin ma’aikatanmu na riƙe da wannan muhimmin matsayin, saboda haka na zo taya ku murna,” inji Babandede.

http://dimokuradiyya.com.ng/yadda-gwamna-ganduje-ya-nada-sabon-sarkin-rano/

Ya ƙara da cewa, “Na zo nan ne ba wai kawai a matsayin shugaban wannan hukumar ba, sai don ina ganin kaina a matsayin ɗan wannan masarautar saboda dalilai da dama.”

“Na farko dai a garin Rano na yi makarantar sakandire, mutumin da ya taimaka min na sami aiki a wannan hukumar (sarkin Kibiya mai ci) ɗan wannan masarautar ne, sannan kuma babban abin sha’awar shi ne matata ma ‘yar nan ce.

“Saboda haka ina da alaƙa mai ƙarfi da wannan masarautar. Ni da sarki aminai ne sosai kuma mun jima tare tun yana Kaigaman Rano Hakimin Kibiya.”

“Ina yi wa Allah godiya tare da taya wannan masarautar murnar samun sarki mai sauƙin kai da kuma kishin al’ummarsa,” inji Babandede.

Shugaban hukumar ya kuma yabawa masu shirya taron tare da shawartar ragowar jami’an hukumar kan su yi koyi da sarkin.

Tags: BabandedeGandujeKanoKarramawaMasarautar RanoNISSarkin Rano
Previous Post

Ƙungiyar Crystal Palace Ta Wanke Manchester United

Next Post

Jama’a na fuskantar matsin rayuwa – Gamayyar ƙungiyoyin Nakasassu.

Next Post

Jama'a na fuskantar matsin rayuwa - Gamayyar ƙungiyoyin Nakasassu.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
FG Na Shirin Kara Albashi Ga Ma’aikatan Ta – Boss Mustapha

FG Na Shirin Kara Albashi Ga Ma’aikatan Ta – Boss Mustapha

February 6, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa
  • Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In