• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Hukumar Yaki Da Almundahana Ta Jihar Kano, Za Ta Hada Kai Da Shugabannin Addinai Don Wayar Da Kan Jama’a -Muhuyi

Mustapha Haruna Khalifa by Mustapha Haruna Khalifa
July 31, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakilinmu Mu’azzam Yakubu Sanka

Hukumar yaki da al’mundahana da karban koken jama’a ta jihar Kano zata kirkiro da wata hanyar hada kai da Shuwagabannin addinai domin wayar da kan jama’a wajen goyon bayan yaki da rashin gaskiya a jihar.

Shugaban Hukumar Barr. Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana haka yayin da ya karbi Bakuncin Shuwagabannin kungiyar hadakar addinai mai rajin yaki da al’mundahana a ofishin sa da ke jihar Kano.

Rimin Gado, yace Kungiyar tana da muhimmiyar rawar da zata taka wajen fadakar da jama’a da cusa masu kyamatar rashin gaskiya a zukatan su, da kuma koyar da su hanyoyin da zasu yake ta.

Don haka ne yace akwai bukatar samun hadin kan kungiyar ta hanyar samar da takardar fahimtar juna da ake kira MOU a turance

Barista Muhuyi, ya kara da cewa hukumar tana kan tallafawa hukumomi da dai-daikun jama’a wadanda mafi yawa ta karbo Musu dukuyoyin su da aka so ayi sama da fadi da su bila adadin a jihar kano.

Tunda farko a nashi jawabin shugaban Kungiyar, Bishop John Niyiring, yace sun kawo ziyarar ce domin gabatar da kawunan su ga hukumar da kuma nuna mata niyar kungiyar na goyon bayan ta a duk abin da ta sa gaba.

Ita dai kungiyar ta kunshi manyan masana addinan Islama da kiristanci, domin kawo cigaba Mai Ma’ana a Kasar nan.

Usman Bello,
Daraktan kula da ayyuka na musamman.

Previous Post

Ta Leko Ta Labe: Wata Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa

Next Post

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Ya Yi Sabbin Nade-Nade Guda Tara

Next Post

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Ya Yi Sabbin Nade-Nade Guda Tara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In