Hukumar Zabe INEC Ta Sauyawa Kwamishinoni 2 Wajen Aiki

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa a ranar Talatar nan ta ce an sauyawa mutane biyu na kwamishinonin zabenta wajen aiki. Dimokuradiyya ta rawaito cewa, INEC ta ce ma’aikatan da ke matakin daraktoci 8 ma an canza musu mukamansu. “Jama’a za su iya tuna cewa a ranar 24 ga watan Maris na 2022, hukumar … Continue reading Hukumar Zabe INEC Ta Sauyawa Kwamishinoni 2 Wajen Aiki