‘Yar majalisar dokokin Amurka kuma ‘yar aslin Somaliya mazauniyar Amurka Ilham Omar ta fara neman goyon bayan yadda za a tsigen shugaban ƙasar Donald Trump bayan da magoya bayansa suka kutsa kai cikin ginin majalisar dokokin kasar.
“Ba za mu iya barin shi ya ci gaba da jan ragamar kasarmu ba, magana ce ta tabbatar da zaman lafiyar ‘yan ƙasarmu da kuma cika alƙawarin da muka ɗauka,” ta rubuta a wani saƙon Twitter.