• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

IPMAN Ta Yi Barazanar Takaita Kai Mai A Jihohin Borno Da Yobe, Saboda Bashin Naira 6bn

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 6, 2021
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
1 0
0
IPMAN Ta Yi Barazanar Takaita Kai Mai A Jihohin Borno Da Yobe, Saboda Bashin Naira 6bn
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta kasa, (IPMAN) ta yi barazanar rage wadatar da man fetur a jihohin Borno da Yobe saboda gazawar gwamnatin tarayya na biyan basussukan Naira Billiyan 6, da kungiyar ke bi.

Hakan dai na zuwa ne bayan shafe watanni 10 da fita cikin kangin da Maiduguri da kewayeta suka shiga, sakamakon rikicin Boko Haram wanda ya yi illa ga harkokin zamantakewa da tattalin arziki a jihar.

A cikin sanarwar da ta kungiyar ta fitar kuma aka karanta a karshen taron masu ruwa da tsakin ta a Maiduguri, Shugaban kungiyar IPMAN na jihar Borno, Alhaji Mohammed Kuluwu, ya ce kasa da kashi 10 na mambobinsu ne ke gudanar da ayyukansu saboda basussukan.

Kuluwu ya yi nuni da cewa, kamata ya yi gwamnatin tarayya ta yi la’akari da ’yan kasuwan da suka fito daga jihohin biyu saboda irin rashin tsaro da suke da shi.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan bindiga sun Kashe Gwamnan Mutane Tare da Kona Gidaje da dama

“Ba mu da wani zabi da ya wuce mu nemi mambobinmu da su zauna a gida saboda rashin biyansu albashi na watanni bakwai na Naira biliyan 6 a jihar Borno kadai, da asusun daidaita farashin man fetur (PEF) ke bin su.

“Idan gwamnati ta ki biyan mu, ba mu da wani zabi da ya wuce mu dakatar da ayyukan mu” kamar yadda Kuluwu ya gargadi Gwamnatin Tarayya.

A wani Labarin Kuma na daban.

Rikicin ya barke tsakanin magoya bayan tsohon gwamnan jihar Gombe, Danjuma Goje, da gwamna mai ci, Inuwa Yahaya, a ranar Juma’a, rahotanni sun nuna cewa, an yi artabu daya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, tare da jikkata wasu da dama.sai dai an gano cewa an lalata motoci da dama sakamakon barkewar rikicin.

Goje, wanda a halin yanzu yake wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya a majalisar dokokin kasar, ya yi zargin a wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Lilian Nworie, ya fitar ranar Juma’a, cewa rikicin ya faro ne a lokacin da ma’aikacin gidan Yahaya ya kai wa ayarin sa hari.

Nworie yace shugaban nasa yana kan hanyarsa ta zuwa halartar daurin auren jikarsa, Fatima Musa a garin Gombe,a ranar Juma’a, yayin da mutanen Yahaya suka yi wa ayarin motocinsa barna.

Nworie ya kara da cewa, “Tafiyar Sanata mai girma ta kasance cikin kwanciyar hankali har sai da hadiman gwamnan da suka hada da mataimakinsa da direban sa suka tare hanya na tsawon Sa’o’i biyu inda suka farmaki Sanata Goje da wadanda ke cikin ayarin sa.“Abin takaici ne yadda aka yi asarar rai guda tare da lalata motoci da dama, ciki har da motar Sanatan. Sun farfasa gilashin ta.

“Duk kokarin da mai taimaka wa gwamnan yayi na kawar da shingen bai haifar da wani sakamako ba domin ya dage cewa ya samu umarni daga sama cewa kada a bari tsohon gwamnan ya shiga garin.” Sai dai kuma da yake kare gwamnan, kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Gombe, Julius Lepes, ya zargi Goje da shigo da ‘yan daba cikin babban birnin jihar.

Kwamishinan ya yi zargin cewa Goje, “a halinsa ne ya yanke shawarar tara ‘yan daba daga kananan hukumomi daban-daban dauke da makamai wajen zuwa raka shi daga filin jirgin sama zuwa cikin babban birnin jihar saboda wasu dalilai da suka fi sani da shi.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Kwamishinan yace, “A lokacin bikin Sallah babba data gabata, shi ma ya dauki nauyin wasu ‘yan daba wadanda suka kai farmaki, inda suka yi asarar rayuka biyu.“Har ila yau, a makon daya gabata a cikin garin Deba dake karamar hukumar Yamaltu Deba irin wannan yanayin ya faru a misalin Sanatan.

Tags: Jihar BornoJihar YobeKungiyar IPMAN
Previous Post

Mutane Biyar Sun Mutu, Da Dama Sun Jikkata A Goje, Dake Jihar Gombe

Next Post

‘Yan bindiga sun kashe Mutane uku, sun kona kekuna a yankin Imo

Next Post
‘Yan bindiga sun kashe Mutane  uku, sun kona kekuna a yankin Imo

‘Yan bindiga sun kashe Mutane uku, sun kona kekuna a yankin Imo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In