• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, December 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Jami’an tsaro sun cafke masu zanga-zangar #Revolutionnow a Abuja da jihar Legas

abubakar by abubakar
August 6, 2020
in Rikicin Duniya
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
Masu Zanga-zangar #Revolutionnow dai sun shiga hannun hukuma bayan da suka fito domin sake gudanar da zanga-zangar a wasu garuruwa a faɗin Najeriya.

Babban jigon zanga-zangar kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya Omoyele Sowere ya bayyana a shafinsa na Twitter cewa, jami’an tsaro sun fito suna ƙoƙarin muzguna wa wasu masu zanga-zangar a Legas.

A wani sako na daban da shi ma ya wallafa a shafinsa na Twitter, Deji Adeyanju wanda jigo ne, game da zanga-zangar, ya bayyana cewa an kama aƙalla masu zanga-zangar su 60 a birnin Abuja.

https://dimokuradiyya.com.ng/jamian-tsaro-sun-cafke-mutum-60-cikin-masu-zanga-zangar-revolutionnow-a-abuja/

Hotunan yadda jami’an tsaro suka dinga kama masu Zanga-zangar ya shafe kafafen sada zumunta tun a jiya Laraba da safe har zuwa yanzu, kuma mutane da dama na tofa albarkacin bakinsu dangane da lamarin.

Masu zanga-zangar sun ce sun fito ne domin umartar gwamnati da ta gyara yadda take gudanar da harkokinta.

Sai dai har yanzu ba a ji daga bakin gwamnatin tarayya ba dangane da lamarin da kuma irin matakim da zata ɗauka.

Tags: jami'an tsaroNajeriyaZanga-zanga
Previous Post

Mazauna yankin Zangon Kataf sun Farmaki Fulani Makiyaya

Next Post

Korona na ci gaba da yaɗuwa a tsakanin Matasa – Hukumar Lafiya ta Duniya WHO

Next Post

Korona na ci gaba da yaɗuwa a tsakanin Matasa - Hukumar Lafiya ta Duniya WHO

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2748 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2440 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2225 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2146 shares
    Share 858 Tweet 537
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

December 4, 2023
Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
Labarai

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
Labarai

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai
Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
  • Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
  • Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In