• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Ilimi

Jami’ar Legas za ta dakatar da dalibarta da ta kashe saurayinta mai shirin talabijin

Rahotanni daga Jihar Legas na nuni da cewa jami'ar Jihar wato UNILAG na duba yiwuwar dakatar sa dalibar jami'ar mai suna Chidinma Ojukwu wacce ta aika da saurayinta mai gabatar da shirye-shirye a talabijin Steve Usifo Ataga har lahira.

Bashir Khalid Furyam by Bashir Khalid Furyam
June 27, 2021
in Ilimi
Reading Time: 1 min read
3 0
0
Jami’ar Legas za ta dakatar da dalibarta da ta kashe saurayinta mai shirin talabijin
4
SHARES
40
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rahotanni daga Jihar Legas na nuni da cewa jami’ar Jihar wato UNILAG na duba yiwuwar dakatar sa dalibar jami’ar mai suna Chidinma Ojukwu wacce ta aika da saurayinta mai gabatar da shirye-shirye a talabijin Steve Usifo Ataga har lahira.

Dalibar mai shekara 21 tana tsangayar koyon aikin jarida ne naakarantar inda kuma take aji ukun karshe.

Matakin Jami’ar na dakatar da dalibar ya zo ne daidai lokacin da bayanai suka nuna karara cewa tana da hannu dumu-dumu wajen kisan saurayin nata, wanda kuma aiki ne ja a kama dalibin jami’ar da wani mummunan aika-aika.

Da ma dai jami’ar ba ta ragar wa kowa muddin aka kama shi da hannu cikin wani mugun aiki, inda kuma jami’ar ta ce ba za ta sauya matsayin ta kan dalibar ba lura da irin munin aikin nata da ake zarginta da aikatawa.

Kazalika a hannu guda rundunar yan sandar jihar ta saki mahaifin matashiyar Mista Ojukwu wanda aka kama bisa zargin daurewa yar tasa gindi kan cewa ba ta aikata kisan ba.

An saki Mista Ojukwu ne karkashin sharadin beli wanda wani mai suna Nkechi Mogbo ya tsaya masa, kuma da ma mazaunin unguwar alfarma ce ta Lekki dake Legas din inda nan ne kisan Steve din ya wakana.

Tags: Jami'ar Legas
Previous Post

Hadarin Mota ya kashe mutun 11, 22 suka sami raunika

Next Post

Shugaban Majalissar wakilai ya dauki nauyin karatun Yara 38 a garin Abuja

Next Post
Shugaban Majalissar wakilai ya dauki nauyin karatun Yara 38 a garin Abuja

Shugaban Majalissar wakilai ya dauki nauyin karatun Yara 38 a garin Abuja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin
Rikicin Duniya

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi
  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In