• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Jami’ar Lokoja Ta Dauki Mafarauta 60 Domin Tabbatar Da Tsaro A Jami’ar

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 8, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Jami’ar Lokoja Ta Dauki Mafarauta 60 Domin Tabbatar Da Tsaro A Jami’ar
1
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jami’ar tarayya ta Lokoja ta ce ta dauki nauyin mafarauta 60 domin taimakawa wajen tabbatar da tsaro a harabar jami’ar.

Shugaban jami’ar, Farfesa Olayemi Akinwumi ne ya bayyana hakan a ranar Litinin yayin da yake jawabi a wani taron manema labarai da ya kira a makarantar, inda ya ce Shirin zai fara aiki ne daga yau Litinin 8 ga watan Nuwamba.

Akinwumi ya ce sace ma’aikatan jami’o’in a sassa daban-daban na kasar ne ya sa aka dauki mafarauta aiki yayin da ya ce ba za a bar dalibai su shiga dakunan kwanan su ba har sai jami’ar ta gamsu da matakan tsaro a harabarta.

Ya Kuma ce, “Masu gudanar da wannan cibiya ba za su yi wasa da tsaron dalibai da ma’aikatan jami’ar ba. Mun ga abin da ya faru kwanan nan a wasu manyan makarantun kasar nan inda aka yi garkuwa da Farfesa da ‘ya’yansu a harabar jami’o’in.”

KARANTA WANNAN LABARIN: Zan Iya Lashe Zaben Anambra inji Dan Jam’Iyar PDP

“Mun dauki sama da mafarauta 60 kuma sun tsara wuraren da masu aikata laifuka za su yi amfani da su a matsayin hanyar tserewa kuma za mu toshe wuraren. Har sai mun gamsu da tsaro a nan wurin.”

Shugaban jami’ar ya kara da cewa an kawo mafarautan ne a cikin jirgin ruwa domin kara kaimi ga kokarin ‘yan sanda da jami’an tsaron farin kaya na Najeriya na samar da isasshen tsaro ga ma’aikata da daliban makarantar.

Akinwumi ya kuma bayyana cewa za a ba wa dalibai 804 shaidar digiri da digirin digirgir, yayin da za a ba fitattun jaruman da suka ba da gudunmawa wajen ci gaban Najeriya digirin girmamawa.

Tags: Jami'aryan sanda
Previous Post

Yan Najeriya 500,000 zasu dawo Gida Daga Kasashen Daban-Daban a 2022~FG

Next Post

Kansuloli Sun Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma, Kan Zargin Madakalar Kudade

Next Post
Kansuloli Sun Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma, Kan Zargin Madakalar Kudade

Kansuloli Sun Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma, Kan Zargin Madakalar Kudade

Comments 1

  1. Pingback: Kansuloli Sun Dakatar Da Shugaban Karamar Hukuma, Kan Zargin Madakalar Kudade

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In