No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

Hakan na zuwa ne bayan da a jihohi da dama jam'iyyar APC da PDP suka kammala nasu zaben fidda gwanin.

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
May 27, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
1
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Da alama yanzu haka Hukumar Zabe INEC na cikin wani halin tsaka mai wuya, saboda watakila wasu jam’iyyun siyasa a kasar zasu iya yin fito na Fito da ita.

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Babban abinda zasu saka hukumar a gaba wajen cimma bai wuce dage lokacin da ta basu ba, domin dai su kammala zaben fidda gwani na yan takarar su, wadanda zasu tsaya musu takara a zaɓen 2023.

Kwamitin bayar da shawarwari ga jam’iyyun, a zaman da suke gudanarwa da INEC din, ya bayar da shawarar kara mako uku, ga jam’iyyun domin samun damar kammala zaben fidda gwanin.

Shugaban kwamitin Eng Yabagi Yusuf Sani, ne ya mika rokon a madadin sauran manbobinsa, inda ya nuna bukatar hukumar INEC ta dage wa’adin 3 ga watan Yuni, domin dai jam’iyyu su samu damar kammala zaben fidda gwanin.

Kazalika, shugaban jam’iyyar ZLP Chief Dan Nwanyanwu ya ce kara wa’adin ne kadai hanyar da zata basu damar kammala aikin gaban su.

A nasa bangaren, shugaban hukumar zaben Farfesa Mahmoud Yakubu, ya ce sun gudanar da taron ne kamar yadda jam’iyyun siyasa suka buƙata.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

A cewar sa, dukkan bukatun da shugaban kwamitin ya bayar ya saurara, kuma zasu duba batutuwan sa suka tattauna a zaman da suyi nan gaba, musamman batun karin wa’adin ga jam’iyyun.

Tags: inecZLP
ShareTweetShare
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Comments 1

  1. Pingback: Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Wasu ‘Yan Kungiyar Asiri A Bayelsa, ‘Yan Shekara 15 Sun Yi Yunkurin Kashe Wata Yarinya

Wasu ‘Yan Kungiyar Asiri A Bayelsa, ‘Yan Shekara 15 Sun Yi Yunkurin Kashe Wata Yarinya

January 5, 2022

NDLEA Ta kama Muggan Kwayoyi na sama da miliyan 12 a Oyo

April 4, 2021

Hukumar Jamb na duba yiwuwar bada guraben Karatu a manyan Makarantu

August 11, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In