Jarumar shirin fim din Hausa Zainab Both ta rasu
Shahararriyar mai wasan kwaikwayo ta Hausa Zainab Both, ta rasu a jiya Alhamis a garin Kano. Kamar yadda Jaridar Dailytrut ta wallafa.
KARANTA:-Mun sami Layoyi da manyan Makamai a gidan Sunday Iboho, Hukumar DSS
Jaruma Maryam Booth Diya ga marigayya Zainab Booth ta tabbatar mana da mutuwar ta.
Kamar yadda yaranta yace ” Zainab Both ta rasu tana da shekaru sittin da daya”.
Kamar yadda Jaridar Bbc ta ruwaito an yima Zainab Booth tiyata a kwakwalwa lokacin da bata da lafiya.
An sanar da yin Zana’idar Zainab Both yau da safe a unguwar su dake Premier Hospital, Court Road, Kano.