Bayanai da aka tattara ya nuna jahar Legas da sauran jahohi 14 bashinsu ya cimma kaso 153.82 daga 31 Disamba 2015 zuwa 31 March 2021.
Binciken ya nuna kowacce jaha kasonta ya zartawa 100 kamar ya bayanai suka nuna.
A bayanan da aka tattara na bashin jahohi 15 izuwa 31 ga watan March, ya kai tiriliyan daya da dugo sittin da takwas.
KARANTA:- Masu murna su daina: Za a saki Nnamdi Kanu kwanan nan, Inji lauyoyinsa
Sai dai jahar Legas ne keda kaso mafi tsoka a wajan bashin, inda ya kai #507.38 biliyan, sa’annan Jahar Yobe ne keda kaso mafi kankanta da yakai 1,994.
Banda jahar Lagos da Yobe, sauran jahohi 13 sune Abia, Adamawa, Anambra, Benue, Borno, Imo, Katsina, Niger, Ogun, Ondo, Sokoto, Taraba, Zamfara.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Legas bai wuce #218.54 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #507.38. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 132 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Abia bai wuce #33.53 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #70.57. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 110.47 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Adamawa bai wuce #47.50 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #95.22. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 102 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Anambra bai wuce #3.58 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #59.71 wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 1,567 ya karu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Benue bai wuce #39.94 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #128.25. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 221.1 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Borno bai wuce #22.34 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #91.86. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 311 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Imo bai wuce #71.74 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #149.89. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 108.94 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Katsina bai wuce #11.50 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #58.34. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 407.3 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Neja bai wuce #21.50 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #62.33 wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 189.91 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Ogun bai wuce #75.94 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #156.34 wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 105.93 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Ondo bai wuce #26.65 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin #72.6. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 172.2 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Sokoto bai wuce #11.66 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin biliyan #38.55. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 230.62 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Taraba bai wuce #27.65 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin biliyan #100. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 266.61 ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Zamfara bai wuce #46.28Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin biliyan #96.98. wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 1,203ya karu a bashin nasu.
A 31 ga watan Disamba na 2015 bashin Jahar Yobe bai wuce #2.87 Biliyan ba, amma izuwa 31 ga watan March 2021 ya kai kimanin biliyan #60.10 wannan ya nuna a tsakanin lokacin kaso 132 ya karu a bashin nasu.
A lissafin bashin jahohi 15 tun daga December zai kama #661.89 biliyan, yanzu ya koma #1.68 tiriliyan a karshen watan March.
Sa’annan a gaba dayan jahohin 36 dake Najeriya bashin su na cikin gida ya karu da kaso 64.8 a lokacin da akayi bincike.
Kwamishinan watsa labarai na legas yace bayyanawa manema labaranmu cewa jahohin na cikin matukar bashi.
Yace sai ka binciki kadun bashin zaka gane cewa Koda Jahar tana cikin wadanda ake bi manyan bashi.