Nahiyar Afrika tana daga cikin nahiyoyin da baza a manta dasu ba ta fannoni da dama a duniyar nan, haka zalika a fannin wasanni ma baza a manta dasu ba duba da irin gudun mawar da suka bayar kuma wasu suke kan bayarwa a nahiyar Afrika dama duniya baki ɗaya.
Daga cikin jerin wasannin da ‘yan Afrika suke taka rawar gani ciki harda nahiyar wasan ƙwallon ƙafa wanda shine kusan wasan da yayi shuhura a duniya musamman a daidai wannan lokacin.
Ganin hakan yasa aka fitar da jerin ‘yan wasan nahiyar Afrika har guda 50 da ake ganin babu kamarsu a nahiyar ta Afrika duba da irin gudun mawar da suka bayar a duniyar ƙwallon ƙafa.
Ga jerin ‘yan wasan kamar haka:
1. Samuel Eto’o na Cameroon.
2. George Weah na Liberia l.
3. Didier Drogba na Ivory Coast.
4. Roger Milla na Cameroon.
5. Austin Jay Jay Okocha na Nigeria.
6.Essam El Hadary na Egypt.
7. Nwako Kanu na Nigeria.
8. Abedi Pele na Ghana.
9. Mohammed Aboutrika na Egypt.
10. Wael Gomaa na Egypt.
11. Sammy Kuffour na Ghana.
12. Michael Essien na Ghana.
13. Hassan Hossam na Egypt.
14. Yaya Toure na Ivory Coast.
15. Thomas N’kono na Cameroon.
16. Doctor Khumalo na South Africa.
17. Geremi na Cameroon.
18. Rabah Madjer na Algeria.
19. Patrick Ntsoelengoe na South Africa.
20. Mohamed Barakat na Egypt.
21. Mahmoud El-Khatib na Egypt.
22. Ehmad Moteab na Egypt.
23. Bruce Grobler na Zimbabwe.
24. Lauren na Cameroon.
25. Ahmed Hassan na Egypt.
26. Theophile Abega na Cameroon.
27. Emmanuel Amuneke na Nigeria.
28. Seydou Keita na Mali.
29. Jean Manga-Onguene na Cameroon.
30. Benni McCarthy na South Africa.
31. Patrick Mboma na Cameroon.
32. Salif Keita na Mali.
33. Kazadi Mwamba na DRC Congo.
34. Joseph-Antoine Bell na Cameroon.
35. Rashidi Yekini na Nigeria.
36. Karim Abdul Razak na Ghana.
37. Tarek Dhiab na Tunisia.
38. Lucas Radebe na South Africa.
39. Daniel Omokachi na Nigeria.
40. Mahamadou Diarra na Mali.
41. Rigobert Song na Cameroon.
42. Rachid Mekhloufi na Algeria.
43. Victor Ikpeba na Nigeria.
44. Noureddine Naybet na Morocco.
45. Segun Odegbami na Nigeria.
46. Kolo Toure na Ivory Coast.
47. Laurent Pokou na Ivory Coast.
48. Finidi George na Nigeria.
49. Marc Vivien Foe na Cameroon.
50. Mustapha Hadji na Morocco.