No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Jibia: NCS Ta Shawarci Al’ummomin Kan Iyaka Suyi Amfani Da Damar Yin Kasuwanci Don Bunkasa Tattalin Arziki

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta shawarci al’ummar Jibia da ke kan iyakar jihar Katsina da su yi amfani da damar kasuwanci a yankin, biyo bayan sake bude iyakokin da aka yi kwanan nan.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
June 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Jibia: NCS Ta Shawarci Al’ummomin Kan Iyaka Suyi Amfani Da Damar Yin Kasuwanci Don Bunkasa Tattalin Arziki

By Abbas Yakubu Yaura

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta shawarci al’ummar Jibia da ke kan iyakar jihar Katsina da su yi amfani da damar kasuwanci a yankin, biyo bayan sake bude iyakokin da aka yi kwanan nan.

Ko-odinetan shiyyar NCS mai kula da shiyyar ‘B’ Kaduna, ACG Umar Garba, ne ya bayar da wannan shawarar a ranar Laraba yayin wata ziyarar sanin ya kamata a kan iyakar Najeriya da Nijar a karamar hukumar Jibia.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamnatin Tarayya Ta Raba Naira Biliyan 56.8bn Ga Jihohi Domin Horar Da Malamai — UBEC

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa an bude kan iyakar Jibia ne a ranar 25 ga watan Afrilu bayan rufe ta a watan Agustan shekarar 2019.

Ya bayyana cewa sake bude kan iyakar ya sanya ’yan kasuwa da dama suka bunkasa a yankin, inda ya kara da cewa mazauna yankin da dama ne ke cin moriyar bude kan iyakar.

“Ina so in ba da shawara ga al’ummomin da ke kusa da wannan kan iyaka da su yi tunanin halaltattun kasuwancin tun lokacin da aka bude iyakar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Yin hakan zai taimaka wajen inganta tattalin arzikin yankin, jihar da ma kasa baki daya.

“Kamar yadda na fada masu, gwamnati ba ta son duk wani abu da bai dace ba kamar fasa-kwauri, fataucin yara, yaduwar kananan makamai.

“Idan duk wadannan abubuwan suna faruwa, da ba za a sami ci gaban tattalin arziki ba.

“Saboda haka, don Allah su yi amfani da sake bude kan iyakar a matsayin wata dama a gare su.”

ACG Garba ya kuma bayyana cewa ana shirin samar da na’urorin daukar hoto na zamani a kan hanya domin tabbatar da cewa ba a shigo da wasu haramtattun kayayyaki cikin kasar nan ba.

Ya kuma bayyana jin dadinsa da kyakykyawar alaka tsakanin al’ummomin kan iyaka da jami’an kwastam da sauran hukumomin tsaro da ma jami’an Jamhuriyar Nijar.

A nasa martanin sakataren karamar hukumar Jibia Alhaji Mohammed Lawal ya yabawa gwamnatin tarayya da hukumar NCS bisa sake bude iyakokin.

Ya kara da cewa tun bayan bude shi, kasuwancin da suka ruguje suna dawowa a hankali a cikin al’umma.

Lawal ya kuma yi kira ga hukumar NCS da ta taimaka wa al’ummar Jibia da ayyukan ‘yan bindiga suka raba da muhallansu a yankin.

Tags: Hukumar NCSJibiaKasuwanci
Share1Tweet1Share
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Da Dumi-dumi: Gwamnatin Tarayya Ta Dage Haramcin Data Sanyawa Gasar Wasannin Kwallon Kwando Ta Kasa Da Kasa

Da Dumi-dumi: Gwamnatin Tarayya Ta Dage Haramcin Data Sanyawa Gasar Wasannin Kwallon Kwando Ta Kasa Da Kasa

Gwamnatin Yobe Ta Rufe Ofishin Dillalan Filaye Kan Rashin Samun Izinin Lasisin Aiki

Gwamnatin Yobe Ta Rufe Ofishin Dillalan Filaye Kan Rashin Samun Izinin Lasisin Aiki

Comments 1

  1. Pingback: Da Dumi-dumi: Gwamnatin Tarayya Ta Dage Haramcin Data Sanyawa Gasar Wasannin Kwallon Kwando Ta Kasa Da Kasa - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Egg Carton Manufacturer: The Service Package

April 18, 2017
Har Yanzu Babu Wanda Ya Harbu Da Cutar Korona Cikin Mahajjata - Saudiyya

Har Yanzu Babu Wanda Ya Harbu Da Cutar Korona Cikin Mahajjata – Saudiyya

July 20, 2021

Gwamna Tambuwal ya yi ganawar sirri da Obasanjo.

August 23, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In