Ya zuwa yanzu Jaridar Dimokuradiyya ta tattaro jihohin da aka samu masu dauke da cutar Korona a Nijeriya. Ya zuwa hada wannan rahoto cikin jihohi 37 na Nijeriya ciki harda birnin tarayya Abuja, cutar ta yadu a jihohi 25 daga sassa daban-daban na kasarnan kamar yadda NCDC suka tabbatar a alkaluman da suka fitar a daren jiya Litinin a shafinsu na Twitter.
Ga jihohin nan da adadin masu dauke da cutar:
Lagos-376
FCT-89
Kano-59
Osun-20
Oyo-16
Edo-15
Ogun-12
Kwara-9
Katsina-12
Bauchi-7
Kaduna-9
Akwa Ibom-9
Delta-4
Ekiti-4
Ondo-3
Enugu-2
Rivers-2
Niger-2
Benue-1
Anambra-1
Borno-3
Jigawa-2
Abia-2
Gombe-5
Sokoto-1