• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Yobe, Ya Kai Ziyarar Neman Tabarruki

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 28, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
3
SHARES
24
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Mohammed Gambo Damaturu

Kakakin Majalisar dokokin jihar Yobe Alhaji Ahmed Lawan Mirwa ya kai ziyarar neman ta barruki da kuma murnar samun zama kakakin Majalisar dokokin jiha.

Idan za’a iya tunawa ranar litinin 24 ga watan Yuni na makon nan aka kaddamar da Majalisar dokokin jihar Yobe, wacce itace ta bakwai tun dawowar dimukoradiyya.

Kamar yadda lamarin yake, a yayin da aka samu abun farin ciki, to akan rabashi da ‘yan uwa, abokan arziki da masoya, don haka shima Sabon kakakin Majalisar dokokin jihar Yobe Alhaji Ahmed Lawan Mirwa, ya kai ziyarar neman tabarrukin iyaye da kuma nuna farin cikin samun matsayin kakakin Majalisar dokokin jihar ta Yobe a mahaifar sa da sauran al’uman kewayen Nguru.

Da yake jawabi a fadar Sarkin Nguru, Alhaji Ahmed Lawan Mirwa yace ya taho da sauran abokan sa na Majalisar dokokin jihar Yobe domin neman tabarrikin mai martaba kan sabon matsayin da ya samu.

Mirwa yayiwa Allah godiya da bashi wannan matsayi ya kuma roki al’umar yankin sa da sauran ‘yan jihar Yobe da su taya shi da addu’a domin sauke nauyin da aka daura masa.

A martanin sa, mai martaba Sarkin Nguru Alhaji Mustapha Ibn Kyari ya nuna farin cikin sa kan ziyarar, sannan ya taya kakakin Majalisar murna da wannan karuwa kuma ya bashi tabbacin samun goyon baya shawarwari masu kyau daga masautar.

Sarkin ya kuma ja hankalin Mirwa da ya rungumi kowa domin jihar Yobe ta cigaba.

Tawagar kakakin Majalisar dai ta kunshi Mataimakin sa Alhaji Isah Bello Danchua, mai tsawatarwar Majalisa Alhaji Buba Ibrahim Kalallawa, Membobi mazabun Jajere, Karasuwa, Gulani, Potiskum, Yusufari da dai sauransu.

Previous Post

Sallah Da Hukunce Hukuncenta

Next Post

Ku Fada Mun Matsalolin Ku Kada Ku Boye Mun Komai –Tukur Burtai Ga Jami’an Soji

Next Post

Ku Fada Mun Matsalolin Ku Kada Ku Boye Mun Komai –Tukur Burtai Ga Jami’an Soji

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

October 3, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa
Wa'azin Kirista

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
  • CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In