No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kasuwanci

Kamfanin Rarraba Hasken Wutar Lantarki Ya Bada Sanarwa Kan Rashin Wutar

Kamfanin rarraba hasken wutar lantar a kaduna ya fitar da sanarwar matsalar da ta sa aka rasa wutar a yau.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
July 20, 2022
in Kasuwanci, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Kamfanin Rarraba Hasken Wutar Lantarki Ya Bada Sanarwa Kan Rashin Wutar

Muna baƙin cikin sanar da abokan huldarmu na cinikayya cewa rashin wutar lantarki da ake fuskanta a halin yanzu shine na rugujewar layin wutar na Grid a kasa baki daya wanda ya faru da karfe 11:28 na safiya.

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Wannan na kunshe ne ta cikin sanarwar da shugaban sashin sadarwa na kamfanin rarraba hasken wutar lantar na Kaduna ya aikowa Dimokuradiyya.

Sanarwar ta ce Don haka muna ba abokan cinikinmu masu girma tabbacin maido da wutar lantarki na yau da kullun da zaran kamdanin dakon wutar lantar na TCN ya dawo mana da kayan aiki.

Muna matukar nadama da rashin jin daɗi sakamakon gazawar tsarin samun wutar lantarkin.

Sa hannu

Abdulazeez Abdullahi

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Shugaban, sashin sadarwar na kamfani

ShareTweetShare
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
‘Yan Mata Miliyan 1.4 Suka Shiga Makarantu A Arewacin Najeriya — UNICEF

'Yan Mata Miliyan 1.4 Suka Shiga Makarantu A Arewacin Najeriya -- UNICEF

APC Ta Yi Watsi Da Rade-radin Ficewar Amaechi Yayin Da Dan Takarar Gwamna Ya Fice Daga Jam’iyyar

APC Ta Yi Watsi Da Rade-radin Ficewar Amaechi Yayin Da Dan Takarar Gwamna Ya Fice Daga Jam’iyyar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Kotu ta Garkame Wani Direba Saboda Laifin Aikata Fyade a Kaduna

March 31, 2021
Daukar Ma’aikata: An Fara Bada Horo Ranar Litinin, In Ji Rundunar ‘Yan Sanda

Daukar Ma’aikata: An Fara Bada Horo Ranar Litinin, In Ji Rundunar ‘Yan Sanda

July 19, 2022

‘Yan Houthi Sun Ragargaza Cibiyar Man Fetur Na Saudiyya

March 27, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    919 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In