• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kano: Hadimin Shugaba Buhari Yayi Rashin Nasara a Kotu

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
December 7, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Kano: Hadimin Shugaba Buhari Yayi Rashin Nasara a Kotu
3
SHARES
28
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a A.A Liman a ranar Larabar da ta gabata ta yi watsi da karar da hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya shigar.

A cikin karar yana kalubalantar nasarar Abdullahi Mahmud Gaya a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC na mazabar Gaya/Ajingi/Albasu a ranar 25 ga Mayu, 2022.

A hukuncin da ya yanke, Mai shari’a Liman ya ci gaba da cewa mai shigar da karar ya kasa tabbatar da zargin buga kuri’u da dama, wanda ya hana wakilansa 85 ‘yancin shiga wurin zaben.

KU KARANTA: Na Garzaya Kotu Don Ta Tabbatar Da Gwamnan Legas A Matsayin Mahaifina – Wani Matashi

Hakazalika kotun ta ce wanda ya yi zargin dole ne ya bayar da hujja ba tare da kokwanto ba, yana mai jaddada cewa wanda ya shigar da karar ya gaza sauke nauyin da ke kan kafadarsa a matsayinsa na mai kara.

Idan dai za a iya tunawa Abdullahi Mahmud Gaya ya samu nasara ne da kuri’u 109 a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a kananan hukumomin Gaya/Ajingi/Albasu.

Da yake nuna rashin gamsuwa da sakamakon, Ahmad ya garzaya kotu yana fatan ta soke zaben tare da ba da umarnin sake gudanar da wani sabon zabe da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gudanar, sai dai a hukuncin da ya yanke mai shari’a Liman ya ce an gudanar da zaben ne daidai da tanade-tanaden zabe, Dokar ta 2022 da aka yiwa kwaskwarima.

Barista Abubakar Muhammad daga Nuraini Jimoh Law Firm ya godewa kotun da ta yanke hukuncin da ya dace.

A nasa bangaren, lauyan Bashir Ahmad, Barista Lawan Idris ya ce za su gwada hukuncin a kotun daukaka kara.

Bayan da kotun ta yanke hukuncin, dan majalisar mai ci a mazabar ya ce hukuncin da ya bayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani kuma dan takarar majalisar wakilai ta Gaya, Ajingi, karamar hukumar Albasu ta jihar Kano ga jam’iyyar nasara ce ta adalci.

Hakazalika, a wata sanarwar manema labarai, wanda babban hadiminsa na majalisar, Ibrahim Umar ya raba wa manema labarai, ya ce “Ina maraba da hukuncin da alkalin babbar kotun tarayya, Kano ya yanke, nasara ce ta tabbatar da adalci.

Hon. Abdullahi Mahmud Gaya ya kuma mika godiyarsa ga daukacin magoya bayansa bisa ga addu’o’in da suke yi da kuma goyon bayan da suka ba shi, yana mai cewa, zai ci gaba da yin aiki tukuru wajen ganin an samar da ci gaba da bunkasar rayuwar bil’adama da samar da ababen more rayuwa da aka samu a lungu da sako na mazabar, ya kara da cewa a matsayina na mai hidima na taba rayuwa a mazabana ta hanya mai inganci.

Previous Post

Na Garzaya Kotu Don Ta Tabbatar Da Gwamnan Legas A Matsayin Mahaifina – Wani Matashi

Next Post

Jonathan Ya Bayyana Dalilan Da Suka Sa Ba Zai Taba Sake Tsayawa Takaran Shugaban Kasa Ba

Next Post
Jonathan Ya Bayyana Dalilan Da Suka Sa Ba Zai Taba Sake Tsayawa Takaran Shugaban Kasa Ba

Jonathan Ya Bayyana Dalilan Da Suka Sa Ba Zai Taba Sake Tsayawa Takaran Shugaban Kasa Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In