Gwamnonin jihohi daban-daban da Ministoci, Sanatoci da kuma Yan majalissun wakilai, sun halarci wurin taron bai wa Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero Sandar girma na zama sarkin Kano na 15.
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbanjo na daya daga cikin wadanda suka halarci wurin taron.
KARANTA WANNAN LABARIN: Buhari zai kaddamar da aikin Layin dogo
A nan kasa, hotunan wasu manyan mutane da suka halarci wurin taron, Wanda wakilin jaridar Daily Trust ya dauka.