No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Kano: Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 Tare Da Garkuwa Da Dagachi

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
May 15, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
6 0
0
Kano: Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 Tare Da Garkuwa Da Dagachi

Rahotanni daga karamar hukumar Takai a jihar Kano na cewa a daren jiya yan bindiga sun shiga garin ƙarfi dake dake yankin Takai ɗin, inda suka kashe mutane 6, suka raunata 2 sannan suka tafi da Sarkin garin wato Dagacin AbdulHayatu Karfi.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

Wani mazaunin garin a zantawar Dimokuraɗiyya da shi ya bayyana cewa yan bindigar sun shiga garin ne da karfe 12 saura na dare suna harbe-harbe da bindiga.

”Wajen 12 shaura na dare yan bindiga sun shigo Karfi dake Takai suna harbe-harbe, mutane ma sun dauka masu babura ne suke wasa, sai ganin su akai akan babura sun zo gidan Sarkin Ƙarfi suka dauke shi suka tafi dashi”

Ya sheda mana cewa yan bindigar sun shigo ne daga bangaren kudancin garin inda sukai iyaka da jihar Bauchi, sun harbi mutane 8 a hanyar komawar su bayan sun yi garkuwa da Sarkin.

Shida daga cikin wadanda aka harba sun riga mu gidan gaskiya, yayin da ragowar mutum 2 suke kwance asibiti.

A halin yanzu ana shirye-shiryen yin Jana’izar wadanda suka rasu a garin na karfi.

Dimokuraɗiyya ta tuntubi mai magana da yawun Rundunar Yan sandan Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, inda kuma ya shida mana cewa har kawo yanzu ya Gaza samun DPO din Takai Ballantana ya samu karin bayani.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Kiyawa yayi alƙawarin karin haske bayan ya same shi.

Tags: KanoTakai
Share3Tweet2Share1
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Kashe Mai Batanci Ga Annabi S.A.W Ba Itace Hanyar Nuna Soyayya Gare Shi Ba – Sheik Gumi

Kashe Mai Batanci Ga Annabi S.A.W Ba Itace Hanyar Nuna Soyayya Gare Shi Ba - Sheik Gumi

Siyasar Kano: Bola Tinubu Ya Ɗaura Ɗamara Sulhu Tsakanin Shekarau Da Ganduje

Siyasar Kano: Bola Tinubu Ya Ɗaura Ɗamara Sulhu Tsakanin Shekarau Da Ganduje

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Za mu yi maganin duk mai yada kalaman batanci a intanet: Gwamna Badaru

Za mu yi maganin duk mai yada kalaman batanci a intanet: Gwamna Badaru

May 15, 2021
Mutane 9 sun mutu, sanadiyar harin yan bindiga a jihar Kogi

Shugaba Buhari ya Kori Ministocin shi biyu

September 1, 2021
Hukumar ICPC Ta Binciki Ayyuka 2,000 Na Sama Da Tiriliyan 300 A 2019 Zuwa 2021- Gwamnatin

Hukumar ICPC Ta Binciki Ayyuka 2,000 Na Sama Da Tiriliyan 300 A 2019 Zuwa 2021- Gwamnatin

February 4, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In