No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Karfin Mummunar Dabi’ar Sayen Kuri’a Yana Barazana Ga Dimokuradiyyar Najeriya – Sanusi

Sarkin Kano na 14, Muhammad Sanusi, ya bayyana sayen kuri’u a matsayin mugun karfi da ke barazana ga tsarkin tsarin dimokradiyya a Najeriya.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
July 25, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Karfin Mummunar Dabi’ar Sayen Kuri’a Yana Barazana Ga Dimokuradiyyar Najeriya – Sanusi

Daga: Abbas Yakubu Yaura

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Sarkin Kano na 14, Muhammad Sanusi, ya bayyana sayen kuri’u a matsayin mugun karfi da ke barazana ga tsarkin tsarin dimokradiyya a Najeriya.

Sanusi ya yi wannan maganar ne a yayin taron shekara hudu na Penpushing Media, mai taken: (“Dokar kafafen yada labarai na zamani: rashin tsaro da kuma Elections Accountability in Nigeria) ”, wanda aka gudanar a dakin karatu na Olusegun Obasanjo (OOPL) da ke Abeokuta, jihar Ogun.

KARANTA WANNAN LABARIN: https://dimokuradiyya.com.ng/mai-bada-maganin-gargajiya-yayi-wa-yar-shekara-14-fyade-a-adamawa/

Ya ce sayen kuri’u ya saba wa ka’idojin dimokuradiyya da kuma rashin mutunta dokar zabe, da kuma tsarkin zaben.

Sanusi musamman ya nuna damuwarsa kan yadda masu kada kuri’a ke nuna katin zabe da aka buga da babban yatsa a matsayin shaida na cinikin kuri’unsu ga ‘yan siyasa.

Ya ce, “Don haka kamar yadda ‘yan Nijeriya ke yaba wa ‘yan siyasa don inganta doka, muna bukatar mu yi kira ga ‘yan Nijeriya da su yi taka-tsan-tsan, su kuma cibiyoyi da su mutunta ayyukansu tare da kasancewa masu tsaka-tsaki da kuma tabbatar da adalci da gaskiya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Daya daga cikin manyan hanyoyin da ake bi wajen murguda zabe a sabuwar dokar ita ce manufar sayen kuri’u, kuma wannan rashin mutunta dokar zabe a asirce ne.

“Dole ne al’ummar Najeriya da ‘yan kasar su hada kai don tabbatar da tsarkin katin zabe da kuma sirrin zabensu.”

“Muna bukatar mu tabbatar da cewa wadanda muka zaba a mukaman su ne wadanda aka sanar.”

Tags: DimokuradiyyaNajeriyaSayen Kuri'u
Share1Tweet1Share
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Gwamnatin Ogun Ta Ayyana Ranar Talata A Matsayin Hutu Don Yin Rijistar Katin Zabe

Gwamnatin Ogun Ta Ayyana Ranar Talata A Matsayin Hutu Don Yin Rijistar Katin Zabe

Zaben Fidda Gwanin Shugaban Kasa Na APC: Wakilan Da Suka Karbi Kudi Yanzu Haka Suna Nadama — Amaechi

Zaben Fidda Gwanin Shugaban Kasa Na APC: Wakilan Da Suka Karbi Kudi Yanzu Haka Suna Nadama --- Amaechi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
An yi waje rod da Naomi Osaka a gasar Olympic

An yi waje rod da Naomi Osaka a gasar Olympic

July 27, 2021

’Yan Bindiga Sun Sace Hakimin Mahaifar Buhari A Daren Jiya

May 2, 2019
Yanzu-yanzu: NFF Ta Kori Eguavoen Daga Mukaminsa Na Mai Horar Da ‘Yan Wasan Super Eagles

Yanzu-yanzu: NFF Ta Kori Eguavoen Daga Mukaminsa Na Mai Horar Da ‘Yan Wasan Super Eagles

March 31, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In