Shuagaban KAsa Muhammadu Buhari na nan na wata ganawa da shugaban Kasar chadi Idriss Deby a fadar shugaban Kasa ta Aso dake Birnin Tarayya Abuja.
A dazu dazu ne da misalin karfe 12:15 Mista Deby ya yi dirar mikiya a birnin tarayyar inda nan take ya wuce gidan gwamnati.
Masu masaukin baki da suka taya Buhari su ne Ministan harkokin waje Geoffrey Onyeam da shugaban hukumar Leken asiri ta NIA Manjo Janar Babagana Monguno mai ritaya da Ministan birnin tarayya Muhammad Bello da kuma Jakadan Najeriya a chad.
Akwai Karin Bayani……