• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Kasashe 50 Za Su Hadu Su Samar Wa Sudan Mafita

Kasashe kusan 50 ne za su halarci wani taraon gaggawa karkashin shirin Majalisar Dinkin Duniya kan halin da ake ciki a Sudan tun bayan da sojoji suka hambarar da gwamnatin Abdallah Hamdok.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 2, 2021
in Kasashen Ketare
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Kasashe 50 Za Su Hadu Su Samar Wa Sudan Mafita
1
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kasashe kusan 50 ne za su halarci wani taraon gaggawa karkashin shirin Majalisar Dinkin Duniya kan halin da ake ciki a Sudan tun bayan da sojoji suka hambarar da gwamnatin Abdallah Hamdok.

Rikicin da ake samu a kasar Sudan tun bayan juyin mulkin da ya juye zuwa tarzoma ya janyo hankalin duniya musamman yadda sojoji suka fara amfani da karfin tuwo wajen fara harbin kan mai uwa da wabi da kuma tarwatsa masu zanga-zangar.

A wata wasika da kasashen 48 suka aike wa Majalisar Dinkin Duniyar mai dauke da sa hannun jakadan Burtaniya Simon Manley ta jadadda bukatar da ke akwai na tattaunawa tsakanin kasashe don magance matsalar da ta kunno a Sudan din.

A halin da ake ciki dai bayanai sun ce, dubban mutanen ne suka tsere daga Sudan din sakamakon tsoron abinda kaje ya zo, tun bayan rikicin da ya ki ci yaki cinyewa saboda juyin mulkin karkashin jagorancin Abdel Fattah Al-Burhan.

Ya zuwa yanzu sojoji sun hallaka mutane kusan 15 tare da jikkata 170 sai dai tuni ‘yan sanda suka musanta kisan.

Wannan dauki ba dadin da ke faruwa a kasar ne ya tilasta wa kasashen shirya taron karkashin jagorancin Majalisar Dinkin Duniya don shawo kan matsalar kafin ta kai ga karasa rushe kasar dungurungun.

Previous Post

Gwamna El-Rufai Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Harin Da Aka Kai A Karamar Hukumar Chikun Da Igabi Ya Rutsa

Next Post

Matasa Na Shirin Karbar Ragamar Shugabancin Najeriya – Kungiyar Arewa

Next Post
Matasa Na Shirin Karbar Ragamar Shugabancin Najeriya - Kungiyar Arewa

Matasa Na Shirin Karbar Ragamar Shugabancin Najeriya - Kungiyar Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In