• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Ko Menene Nufin Juventus Na Sayen Tsofaffin ‘Yan Wasa?

surajo by surajo
September 18, 2020
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tun bayan kawo sabon mai horas da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus kuma tsohon ɗan wasansu wato Andre Pirlo ya bayyana cewar zai sallami wasu ‘yan wasan domin samo wasu sababbin jini dazasu maye gurbinsu.

Hakan kuwa a kayi daga zuwansa ya ambata cewar bazai tafi da wasu ‘yan wasan ba inda wasu daga cikinsu har sunansu ya ambata ƙarara, amma ganin kan cewa shi kansa Pirlo sabon jini ne a fannin horas wa ana zaton zai kawo sababbin jini masu
ƙananan shekaru ashe abin ba haka bane.

Inda masu iya magana na cewa ana zaton wuta a maƙera sai aka sameta a masaƙa inda akaga Juventus na sayen masu shekaru sama da 30, ko a jiya ta sayi manyan ‘yan wasa guda biyu daga manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa a nahiyar turai.

A daren jiya dai Juventus ta ɗauki Louis Suarez daga Barcelona da kuma Eden Dzeko daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta A.S Roma dake ƙasar ta Italiya inda dukkaninsu tsofafin ‘yan wasa ne.

Burin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus shine ta lashe gasar zakarun nahiyar turai inda sabo da haka suka sayi shahararren ɗan wasa Christiano Ronaldo daga Real Madrid tun a shekaru biyu da suka gabata.

Abin tambayar anan shine shin tsofaffin ‘yan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafan da Juventus take tarawa zasu fitar dasu daga gaci na cimma burin ƙungiyar wajen lashe gasar zakarun nahiyar turai? tambayar da www.dimokuradiyya.com.ng ta yiwa Jameela mai goyon bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus wadda tabi Christiano Ronaldo can wanda daman can shi take goyon baya tun lokacin yana Madrid.

“Ina ganin sayen manyan ‘yanwasa masu shekaru ba shine zaisa Juventus ta lashe gasar zakarun nahiyar turai ba, dole sai sun sayi ‘yan wasa masu ƙananun shekaru, tunda daga shekarar 2000 zuwa 2017 Juventus tazo wasan ƙarshe na gasar zakarun turai har sau 3 amma basuyi nasara awasa ko guda ba, ni inson Ronaldo ya lashe gasar zakarun turai a Juventus kamar yadda ya lashe a Manchester United da kuma Real Madrid”

Tags: DzekoItalyJuventusSuarez
Previous Post

A yi zaɓe cikin lumana saƙon Buhari ga ‘yan takarar gwamnan jihar Edo.

Next Post

Za A Fara Wasannin Neman Cancantar Buga Gasar Cin Kofin Duniya

Next Post

Za A Fara Wasannin Neman Cancantar Buga Gasar Cin Kofin Duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In