Kofin Aiteo 2022: Gawuna Ya Yabawa KKK Kano Pillars Yayin Da Suka Nasara

Mukaddashin gwamnan jihar Kano Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya bayyana yadda kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke DMD FC ta Maiduguri da ci 2-0 biyu ba ko daya a gasar cin kofin Aiteo Federation zagaye na 16 da aka buga a filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi a ranar Asabar din … Continue reading Kofin Aiteo 2022: Gawuna Ya Yabawa KKK Kano Pillars Yayin Da Suka Nasara