• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Kona Budurwa Da Ranta: Za A Kashe Mutum 16 Da Aikata Hakan

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 24, 2019
in Rikicin Duniya
Reading Time: 1 min read
1 0
0
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kotun Bangladesh ta yanke wa mutane 16 hukuncin kisa saboda samun su da laifin kashe wata daliba ta hanyar cinna mata wuta bayan sun zarge ta da yi wa Malaminta karyar cin zarafinta.

A cikin watan Afrilun da ya gabata ne, Nusrat Jahan Rafi mai shekara 19 ta gamu da ajalinta a wani karamin gari da ake kira Feni wanda ke da tazarar kilmita 160 daga babban birnin Dhaka.

Malamin da Nusrat ta zarga da kokarin lalata da ita, da wasu mata biyu abokan karatunta, na ckin wadanda kotun ta yanke wa hukuncin kisa.

Kisan matashiyar ya tayar da hankulan jama’ar Bangladesh, yayin da aka gudanar da jerin zanga-zangar neman yi bi mata kadi.

Shari’ar da kotun ta na cikin shari’o’i mafi daukar hankali da aka gudanar cikin gaggawa a kasar wadda ke shafe tsawon shekaru kafin kammala sauraren bahasi kan zarge-zargen lalata da mata. Kodayake lauyoyin mutanen da aka daure sun ce, za su daukaka kara domin kalubalantar hukuncin kisa akansu.

Previous Post

NJC Ta Fitar Da Sunayen Da Za A Nada Sabbin Alkalan Kotun Koli

Next Post

Ambaliyar Ruwa Ya Ci Rayukan Mutum 29 A Kenya

Next Post

Ambaliyar Ruwa Ya Ci Rayukan Mutum 29 A Kenya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

November 30, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
Labarai

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
Labarai

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
Labarai

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
  • Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
  • Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In