• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Korona: Almajirai sun kamu da Korona a Kano

abubakar by abubakar
July 3, 2020
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Kano ta ce almajirai 193 ne suka kamu da cutar coronavirus a jihar, lamarin da ya haifar da damuwa game da mayar da almajirai jihohinsu.

Da yake bayani game da rufe makarantun Allo a faɗin jihar, Kwamishinan ilimi Sunusi Muhammad Kiru, ya ce an kwashe aƙalla almajirai 1,500 daga jihar Kano zuwa jihohinsu, ita kuma aka dawo mata da guda 400.

Kwamishinan ya ce, “Lokaci ya wuce na alarammomi su riƙa kwaso almajirai da ba su ma san inda almajiran suke kwana ba”, don haka wajibi ne duk mai son buɗe makarantar allo a jihar ya samar da ɗakunan kwanan almajirai.

https://dimokuradiyya.com.ng/gwamnatin-kano-ta-maishe-da-almajirai-400-jihar-katsina/

Hakan na zuwa ne lokacin da gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya cire dokar kulle a fadin jihar face daga 10.00 na dare zuwa 4.00 na asuba.

Da yake jawabi, shugaban kwamitin yaki da cutar Korona a Kano, Dakta Tijjani Hussain, ya ce mutum ɗaya ne aka samu yana ɗauke da ƙwayar cutar daga cikin mutum 2,000 da aka yi wa gwaji na gida-gida a ƙaramar Hukumar Nassarwa.

A cewarsa hakan ya saɓa da rahoton hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) da ya ambato ƙaramar hukumar cikin jerin wanda suka fi samun masu ɗauke da cutar.

Tags: AlmajiraiGandujeKanoKoronaLafiya jariNajeriya
Previous Post

Wani Fasto ya shiga Hannun hukumar ‘yan Sanda bisa laifin Fyaɗe a jihar Ogun

Next Post

Labarai: Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya dakatar da Sarkin Misau

Next Post

Labarai: Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya dakatar da Sarkin Misau

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna

Ba na Tsoron Ɗaukaka ƙara – Gawuna bayan hukuncin kotun Kano

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
  • Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In