• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Korona Ba Ta Hana Zaben Shugaban Kasa A Burundi Ba

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 20, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bude rumfunan zabe a kasar Burundi domin bai wa al’ummar kasar damar kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki, da na kananan hukumomi, zaben da shugaba Pierre Nkurunziza ba zai tsaya takara ba.

Tun da misalin karfe 6 na safe agogon kasar ne aka bude rumfunan zaben, inda ake sa ran mutane sama da milyan biyar za su fita domin kada kuri’unsu a wannan zabe mai cike da kalubale, lura da irin tashe-tashen hankulan da aka sama a 2015.

Mutane 7 ne suka tsaya takara a zaben na yau, to sai dai hankula sun fi karkata ne ga Janar Evariste Ndayishimiye da ke samun goyon bayan shugaba mai barin gado, sai kuma Agathon Rwasa na babbar jam’iyyar adawa.

Hukumar zaben kasar ta samar da akwatuna kada kuri’a har guda uku a kowace rumfar zabe, domin bai wa jama’a damar bambanta yadda ake zaben shugaban kasa, ‘yan majalisa da kuma kananan hukumomi.

Burundi dai kasa ce da ta yi kaurin suna wajen tashe-tashen hankula masu nasaba da siyasa, domin ko a shekara ta 2015 sai dai aka samu asarar rayukan mutane sama da dubu daya yayin da wasu kusan dubu 400 suka bar gidajensu.

-RFI Hausa

Previous Post

Cin Mutunci Ne A Rika Kiran Uzodinma ‘Gwamnan Kotun Koli’ –Dattawan Imo

Next Post

Korona: Dalibai Sun Koma Makaranta A Koriya Ta Kudu

Next Post

Korona: Dalibai Sun Koma Makaranta A Koriya Ta Kudu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin
Rikicin Duniya

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi
  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In