• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kotu, Ta Daure Wanda Ya Yi Luwadi, Da Dan Shekaru 12

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 17, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
0
4
SHARES
38
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata kotun dake da zama a jihar Neja, ta yankewa wani matashi da yayi luwadi da yaro dan shekaru 12 hukuncin tarar 30,000 da zaman gidan kaso na wata 1 kacal.

Matashin mai suna Abubakar ya turmushe wani yaro mai suna Aminu dan shekara 12 inda ya rinka yi masa lalata har sai da ya ratattaka masa dubura wanda hakan yai sanadiyar rasa ransa.

Al’amarin ya farune a garin kwantagora na jihar Neja.

Gidan Talabijin na NTA a jihar ta bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar al’amarin.

Matashin ya sace yaron ne yakai shi gidan da yake masa luwadin, lamarin daya janyo hankalin makotanshi suka kirawo jami’an ‘yan sanda.

Gidan NTA ya rawaici cewa tuni ‘yan sanda suka kame matashin inda aka garzaya da yaron asibiti domin karbar taimako.

Bayan kaishi asibitin da wasu sa’o’i Aminu yace ga garinku nan.

A bangaren ‘yan sanda kuma, sun gurfanar da matashin a gaban Kotu domin karbar hukunci.

Saidai alkalin ya yankewa Abubakar hukuncin zaman gidan kaso tare da biyan tarar Naira 30,000 kacal.

Previous Post

Kotu Ta Yi Fatali Da Zancen Shehu Sani

Next Post

Abu Kamar Wasa, Karamar Magana Na Nema Ta Zama Babba

Next Post

Abu Kamar Wasa, Karamar Magana Na Nema Ta Zama Babba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
Labarai

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In